Abuja
Akwai alamun faruwar 'yar tsakanin zababben shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu da gwamna Ganduje na jihar Kano bayan da aka bayyana yadda muryar Ganduje ta fito.
Jam’iyyar APC a matakin kasa ta ce Sanata Muhammad Danjuma Goje cikakken dan jam’iyyar ne kuma bai koru ba, ana zargin sanatan da yiwa jam'iyyar APC zagon kasa.
Kungiyar Kare Hakkin Musulmai (MURIC) ta bukaci dukkan Musulmai masu neman takarar shugabancin majalisar dattawa su janyewa Kirista daga Kudu don samun daidaito
Ƴan bindiga sun sake kai mummunan hari a birnin tarayya Abuja, sun yi awon gaba da mutum 15. Ƴan bindigan sun kai harin ne dai a Pegi cikin ƙaramar hukumar Kuje
Wani mutum da aka bayyana sunansa da Ajiya ya mutu bayan fadowa da ya yi daga kan bishiyar kwakwa a gonarsa da ke Gwargwada-Ugbada da ke a yankin Kuje Abuja
Wata mata ta gamu da ajalinta lokacin da ta yi ƙoƙarin raba ƴaƴanta guda biyu masu faɗa da juna a birnin tarayya Abuja. Ɗaya daga cikin yaran ne dai ya sare ta.
Wasu mutane 'yan asalin birnin tarayya Abuja sun nemi kotu ta dakatar da batun rantsuwara Tinubu da ake shirin gudanarwa a ranar 29 ga watan Mayun shekarar 2023
Alhaji Atiku Abubakar, da gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo na cikin waɗanda suka fara isa dakin taron da jam'iyyar PDP ta shiryawa sabbin zababbun gwamnoni.
Wasu bangarorin sansanin rundunar sojin saman Najeriya da ke birnin tarayya Abuja ya kam da wuta ranar Laraba 10 ga watan Mayu, babu wasu bayanai a hukumance.
Abuja
Samu kari