Abuja
Yanzu muke samun labarin yadda kwamitin ayyukan APC ya shiga wata ganawa a daidai lokacin da Tinubu ya tafi kaiw ata ziyara a jihar Ribas ta gwamna Wike na PDP.
Ado Doguwa ya bayyana irin yadda yake gudanar da rayuwarsa da kuma yadda hakan ke da tasiri ga yadda ya rike gidansa mai mata hudu da 'ya'yansa sama da 20.
Rahotanni sun tabbatar da yau ake sa ran fara dawowar ƴan Najeriyan da suka maƙale a ƙasar Sudan zuwa gida Najeriya. Sahun farko ana tsammanin mutum 354...
Shugaban kasa mai barin gado, Muhammadu Buhari, da shugaban kasa mai jiran gado, Asiwaju Bola Tinubu sun gana a Aso Rock sun yi sallar Jummu'a tare a Masallaci.
Gwamnonin Najeriya sun ce za su gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari kan wasu batutuwa da suka shafi goben kasar da kuma tattalin arziikinta da kudin shiga.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya kai ziyarar ta'aziyya ga Sanata Orji Kalu, ya rarrashe sa kan rashin matarsa Ifeoma, sun sa labule.
Wani bidiyo ya nuna lokacin da Bola Ahmad Tinubu ke shiga gidan gwamnati a Najeriya don fara aikin da ya wajaba akansu na mulkin Najeriya daidai da tsarin doka.
Masu garkuwa da mutane sun kai wani mummunan sumame a ƙauyen Yewuti cikin ƙaramar hukumar Kwali ta birnin tarayya Abuja. Sun yi awon gaba da mutane da dama.
Zababben shugaban ƙasa a Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ce lafiyarsa sumul kalau kuma ya shirya tsaf domin karban sikiyarin mulkin Najeriya a Mayu.
Abuja
Samu kari