Abuja
Rahotanni sun bayyana cewa wasu 'yan bindiga sun yi awon gaba da mutane uku bayan harbe wani dan banga a Barangoni da ke Bwari a babban birnin tarayya Abuja.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya sha alwashin inganta wutar lantarki yayin da aka shiga shekarar 2024, Bola ya ce wutar za ta wadata a ko ina a fadin kasar.
Majalisar Dattawa da amince wa Shugaba Tinubu karbo basukan dala biliyan 7.8 da kuma Yuro miliyan 100 don inganta rasuwar 'yan kasar ta fannoni da dama.
Yan bindiga sun kai mummunan hari a kauyukan birnin tarayya Abuja da jihar Neja. A yayin harin yan bindigan sun halaka mutum hudu da sace wasu da dama
Wasu miyagun yan bindiga sun kai hari a karamar hukumar Bwari ta birnin tarayya Abuja. Miyagun yan bindigan sun yi awon gaba da basarake da wasu mutum biyar.
Wasu miyagun yan bindida sun kai farmaki kauyuka uku a babban birnin Tarayya Abuja da jihar Neja, sun kashe mutane hudu tare da sace wasu akalla 39.
Tsohon shugaban Institute of Chartered Accountants of Nigeria (ICAN), Emmanuel Ijewere, ya mutu bayan fama da doguwar rashin lafiya ranar Alhamis.
Karamin Ministan Tsaro, Bello Matawalle ya gargadi sabbin Burgediya Janar 47 da suka samu karin girma zuwa Manjo Janar kan dakile matsalar tsaro a Najeriya.
Tsohon shugaban Majalisar Dattawa a Najeriya, Anyim Pius Anyim ya bayyana yadda suka shirya taimakon marigayi Ghali Na'Abba kafin rasuwarshi a jiya.
Abuja
Samu kari