Abuja
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya roki ministoci da su yi aiki tukuru ga jama'a inda ya bukace su da su fada masa gaskiya idan ya yi kuskure a gudanar da gwamnati.
Fitaccen ɗan fafutukar kare hakkin yankin Neja-Delta, Alhaji Mujahid Asari Dokubo, ya ziyarci sabon shugaban jam'iyyar APC Abdullahi Ganduje a gidansa da ke.
Ƙungiyar direbobin motocin sufuri ta ƙasa (NURTW), ta ce wasu mutane sun yo hayar 'yan daba domin kai wa babbar sakatariyarta ta ƙasa hari. Sanarwar ta fito ne.
Barr. Festus Ogun ya goyi bayan ministar fasaha, al'adu da tattalin arziƙin fikira, Hannatu Musa Musawa, kan zargin rashin kammala bautar ƙasa da ake mata.
Ministar Al'adu a Najeriya, Hannatu Musa Musawa ta musanta bayanin da ke yawo a kafafen sadarwa cewa ta yi martani game da rashin saba doka na Hukumar NYSC.
Bola Tinubu bai bukatar ya nemi kyautar fili daga wajen babban ministan Abuja. Nyesom Wike ya shiga ofis a makon da ya gabata, ya kama shirin aiki babu wasa.
Manyan abubuwa da dama sun faru kan rikicin siyasar da ake fama da shi a jamhuriyar Nijar tun bayan juyin mulkin ƙasar da sojoji suka yi wa Mohamed Bazoum.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi alkawarin inganta albashin alkalai a Najeriya don dakile cin hanci da rashawa da ya yi katutu a bangaren shari'ar kasar.
Matasa masu cin gajiyar shirin N-Power sun roki Shugaba Bola Tinubu da ya shiga lamarinsu inda su ka koka kan rashin biyan alawus har na tsawon watanni takwas.
Abuja
Samu kari