Abuja
Majalisar Dattawa a yau Talata 26 ga watan Satumba ta kammala tantance gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN, Olayemi Cardoso a dakin majalisar a Abuja.
Shugaba Bola Tinubu ya taya al'ummar Musulmai murnar zagayowar bikin ranar Maulidi a Najeriya, ya roki Musulmai su yi wa kasar addu'a ganin halin da ta ke ciki.
Kungiyar 'Yan Kasuwa ta TUC ta caccaki Bola Tinubu kan alkawuran da ya ke yi ba tare da cikwa ba, shugaban TUC, Festus Osifo shi ya bayyana haka a Abuja.
Kakakin Kotun koli, Dakta Festus Akande, ya bayyana cewa gobarat da ta faru ranar Litinin ba ta shafi takardun ƙararrakin zaben shugaban ƙasa ba.
Rahotanni da suke fitowa sun tabbatar da cewa wani ɓangare na kotun ƙoli ya kama da wuta da sanyin safiyar ranar Litinin, 25 ga watan Satumban 2023.
Wike zai gyara Abuja yadda za a samu ci gaba inji wani jigon APC yayin tattaunawa da wakilin Legit. A cewarsa, ministan ba zai bata babban birnin kasar ba.
Hukumar babbar birnin tarayya (FCTA) ta bayyana cewa ta kwace filaye a Abuja saboda saba ka’idojin tsarin babban birnin tarayya da masu filin suka yi.
Cikakkun sunayen filaye 165 da ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya soke takardun filayensu sun bayyana. Peter Obi cikin wadanda aka kwace filayensu.
Jami'an tsaro sun cafke matasa uku da ake zargin sun yi hayaniya da tayar da hankali a kusa da gidan minista Nyesom Wike a birnin Tarayya, Abuja.
Abuja
Samu kari