Majalisar dokokin tarayya
Shugaba Bola Tinubu ya ki rattaba hannu kan kudirin dokar kara wa’adin aikin ma’aikatan majalisa daga shekaru 35 zuwa 40 ko kuma shekarun ritaya daga 60 zuwa 65.
Majalisar wakilan tarayya ta ɗage zaman yau Talata, 24 ga watan Satumba, domun karrama marigayi Sanata Ifeamyo Ubah wanda ya rasu lokacin tana hutu.
Kungiyar 'yan majalisar wakilai marasa rinjaye ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta rage farashin fetur. Kungiyar ta ce tsadar ta yi yawa duba da halin da ake ciki.
A ranar Talata ne tawagar yan majalisar dattawa ta ziyarci gidan gwamnatin jihar Borno domin jajanta wa jama'ar Maiduguri bisa mummunan ambaliya.
Majalisar dokokin jihar Neja ta sanar da mutuwar daya daga cikin mambobinta. Mista Joseph Duza ya yi bankwana da duniya ne bayan ya yi gajeruwar jinya.
Gwanintar matar ‘dan majalisar Bauchi, Aliyu Aminu Garu ta jefa sa a matsala. Jama’a sun yi tir da yadda aka ga matar ‘dan majalisar wakilai ta na rabon rake.
Jam'iyyar PRP a jihar Bauchi ta yi Allah wadai da dan Majalisar Tarayya a jihar game da raba sandunan rake a mazabarsa ga wasu matasa a matsayin tallafi.
Daga karshe shugaban majalisar dokokin jihar Plateau ya rantsar da ragowar mambobin jam'iyyar APC da suka dade suna jira. Ya rantsar da su ne a ranar Laraba.
A wannan labarin za ku ji shugaban majalisar dattawan kasar nan, Rt. Hon. Godswill Akpabio ya taya mazauna Borno da Bauchi alhinin ambaliyar ruwa.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari