Majalisar dokokin tarayya
An dan samu hatsaniya tsakanin kakakin majalisar wakilai, Rt. Hon. Tajudeen Abbas da dan majalisa, Obinna Aguocha kan tabarbarewar lafiyar Nnamdi Kanu.
Rikicin da ya kunno kai a tsakanin jam'iyyun adawa a Majalisar Wakilai na dab da zuwa karshe bayan Shugabanta, Rt. Hon Tajudeen Abbas ya tsoma baki a lamarin.
Tinubu ya ki sanya hannu kan da dokoki biyu da majalisa ta amince da su, yana mai cewa suna da kura-kurai da suka sabawa dokokin kudi da haraji na gwamnati.
Majalisar wakilai ta rantsar da sababbin mambobi uku daga zaben cike gurbi na Agusta 2025, APC ta samu kujeru hudu, PDP daya, yayin da ya rage saura kujeru biyu.
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya yi wa yan Najeriya albishir game da ayyukan Majalisar Dattawa ta 10 inda ya ce ta kasance mai gaskiya.
Sanata Ali Ndume ya dauki hanyar kawo karshen labaran karya da ake yada wa a kasashen waje a kan zargin kashe kiristocin Najeriya saboda addininsu.
Majalisar wakilai ta fara shirin kawo dokar da za ta lura da harkokin POS da Kirifto. Majalisa ta ce hakan zai kawo karshe dakile yawan zamba da damfara.
A labarin nan, za a ji cewa Kingsley Chinda, Shugaban Marasa Rinjaye a majalisar wakilai ya shiga matsala, yana ganin alakarsa da Wike za ta jawo masa asara.
Shugaban majalisar wakilai, Tajudeen Abbas ya bayyana cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kudiri yan sahihin zabe a Najeriya a shekarar 2027 yayin ganawa da EU
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari