Majalisar dokokin tarayya
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya musanta zargi da Natasha Akpoti Uduaghan ta yi masa na cewa ya hada kai da wasu don a hallaka ta.
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya yi alhinin rasuwar ɗan Majalisa mai wakiltar mazabar Kaura Namoda ta Kudu, Hon. Aminu Ibrahim Kasuwar Daji.
Shugaban kwamitin majalisa mai kula da rundunar sojin kasa ya ce dole a saka ido a kan 'yan banga da basu horo na musamman bayan kisan Hausawa da aka yi a Edo.
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta ce za ta fitar da hujjoji da za su gaskta cewa shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya nemi ya yi lalata da ita.
Akpabio ya musanta zargin Abbo na korar sanatoci 5 daga majalisa. Ya bayyana cewa zai ci gaba da shugabanci mai ma’ana don ci gaban kasa da gina dimokuradiyya.
Bode George ya ce rikicin Ribas da batun Natasha barazana ne ga dimokuraɗiyya, yana mai sukar majalisa da INEC bisa matakan da suka ɗauka a lamarin.
Dan majalisar wakilai a jihar Niger, Hon. Joshua Audu Gana ya ce ba zai saci kudi don faranta wa al'ummarsa rai ba yayin da yake fuskantar suka kan ayyukan mazabarsa
Tsohon Sanata mai wakiltar Adamawa ta Arewa, Elisha Ishaku Abbo, ya caccaki majalisa a kan yadda ake tafiyar da dambarwa Sanata Natasha Akpoti-Uduagan.
Dakataccen gwamnan Ribas, Siminalayi Fubara ya bayyana yadda dokar ta bacin da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya sa a jiharsa ya jawo masu damuwa.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari