Mafi karancin albashi
Kungiyoyin kwadago sun rage bukatarsu a mafi ƙarancin albashi amma sun ce ba za su karɓi sabon tayin da gwamnatin tarayya ta gabatar na N57,000 ba.
Duk da gwamnati tarayya ta motsa, kungiyoyin kwadago sun nuna ba za su yarda da N54,000 a matsayin sabon mafi ƙarancin albashi ga ma'aikatan Najeriya.
Gwamnatin tarayya ta gabatar da N54,000 a matsayin sabon mafi karancin albashin da take son ta biya ma'aikata a Najeriya bayan an yi watsi da N48,000.
Yayin da kungiyoyin kwadago a Najeriya na ci gaba da fafutukar wasu jihohin kasar nan su biya N30,000 mafi karancin albashi ko su dauki matakin yajin aiki.
Kungiyoyin kwadago sun ce gobe Talata zasu halarci taron ci gaba da tattauna batun sabon mafi karancin albashi ga ma’aikatan kasar nan da gwamnatin tarayya.
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya bayyana mafi karancin albashi na N48,000 da gwamnatin tarayya ta gabatar a matsayin tayin Almajiri.
Kungiyar kwadago ta TUC ta caccaki Bola Tinubu kan gabatar da N48,000 a matsayin mafi karancin albashi a Najeriya inda ya ce babu lissafi a lamarin.
Kungiyoyin kwadago a Najeriya sun yi fatali da sabon mafi ƙarancin albashin da gwamnatin tarayya ta gabatar da taron kwamitin da aka kafa yau Laraba.
Akwai yiwuwar gwamnatin tarayya ta samar da kwarya-kwaryan kasafi matukar za ta biya karin albashin ma’aikata da kungiyoyin kwadago ke ta fafutukar a yi.
Mafi karancin albashi
Samu kari