Peter Obi
Fadar shugaban kasa ta mayar da martani ga Peter Obi wamda ke neman Shugaba Bola Tinubu ya yi murabus daga mukaminsa kamar yadda Keir Starmer, ya yi.
Jam'iyyar PRP ta ayyana labarin ca ake yadawa cewa Sanata Rabiu Kwankwaso ya sagi fom 69 na takara a cikinta, a matsayin mara tushe balle makama.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NDC a zaben shekarar 2027, Peter Obi, ya yi kira ga mai girma Bola Tinubu ya sauka daga kan mukaminsa.
Peter Obi ya bayyana cewa a shirye yake ya mutu saboda Najeriya, yana mai cewa shugabanci na gaskiya na buƙatar sadaukarwa wajen magance matsalar tsaro.
Jam'iyyar NDC ta kafa sharadin rantsuwa ga kowane dan takara ban da Peter Obi da Kwankwaso, ta ce ba za ta bari a rika sauya sheka ba kujerunta ba.
Dan takarar shugaban kasa na NDC, Peter Obi ya ce gwamnatinsa za ta tattauna da duk wani dan ta'adda da ya amince zai daina aikata miyagun laifuffuka.
Sabuwar haɗakar Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso ta sake dawo da batun tsofaffin ƙawancen siyasa da aka taba yi tsakanin Arewa da Kudu maso Gabas.
Wasu daga cikin shugabannin tafiyar Peter Obi da Rabiu Kwankwaso sun yi tattaunawa mai muhimmanci da tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo.
Dan takarar shugaban kasa a NDC, Peter Obi ya ce zai saki Nnamdi Kanu idan ya zama shugaban kasa, yana cewa bai kamata a hukunta magana ko suka ba a siyasa.
Peter Obi
Samu kari