London
Hadimin Bola Tinubu, Daniel Bwala ya ce wasu 'yan Najeriya da ke samun fam £2,600 zuwa £2,800 a Birtaniya na iya shan wahala fiye da masu albashin ₦60,000 a kasar.
Sama da mutum 1,300 ne suka mutu a kasashen Turai da suka hada da Faransa, Jamus, Spain da sauransu saboda tsananin zafi da bulla a kasashen a bana.
Bayan murabus din Keir Starmer, Birtaniya ta shiga sabon babin siyasa bayan samun Firayim Minista shida cikin shekaru goma sakamakon Brexit da rikice-rikice.
Ofishin Jakadancin Birtaniya a Najeriya ya bayyana wasu matsaloli da ya ce an samu a zaben gwamnan jihar Ekiti da aka gudanar, ciki har da zargin sayen kuri'u.
Andy Burnham, wanda ake tunanin zai zama Firaministan Birtaniya na ɗaya daga cikin ‘yan siyasa da suka haɗa gogewa a Westminster da kuma nasara a matakin yankuna.
Firayim Ministan Birtaniya Keir Starmer ya sanar da murabus a kasa da shekaru biyu a ofis, inda ya ce Jam’iyyar Labour za ta fara zaben sabon shugaba a watan Yuli.
Shugaban Amurka Donald Trump ya yi hasashen murabus din Firayim Ministan Birtaniya Keir Starmer, yana zarginsa da gazawa kan shige da fice da manufofin makamashi.
Diezani Alison-Madueke ta bayyana farin cikinta bayan wata kotu a Landan ta wanke ta daga dukkan tuhume-tuhumen cin hanci da rashawa da aka shigar a kanta.
Kotun Southwark Crown da ke Landan ta wanke tsohuwar ministar man fetur, Diezani Alison-Madueke, daga dukkan tuhume-tuhumen rashawa bayan doguwar shari’a.
London
Samu kari