
Katsina







Labarin da muke samu ya bayyana cewa, akalla mutane uku ne suka mutu daga cikin sojojin da ke aiki a wani yankin jihar Katsina bayan tashin wata nakiya a hanya.

Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya nada Alhaji Muntari Lawal a matsayin mukaddashin sakataren gwamnatin jihar. Nadin nasa ya fara aiki nan take.

Manyan jihar Katsina su na rokon Minista ya sa a cigaba da aikin titin Kano-Katsina. Katsina State Elders’ Forum ta bukaci a kammala kwangilar fadada hanyar.

Yayin da kowane ɗan diyasa ke cigaba da kokarin ganin da cika burinsa a 2023, Sakataren gwamnatin gwamna Aminu Masari na Katsina, ya yi murabus daga kujerarsa.

Rundunar 'yan sandan jihar Katsina tayi nasarar sheke a kalla 'yan ta'adda guda biyu, tare da gano makamansu, kayan sihirce-sihircensu da abubuwa masu fashewa.

Mataimakin Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina, ya yi murabus daga mukaminsa na kwamishinan noma a yayin da yake shirye-shiryen neman takarar gwamna.
Katsina
Samu kari