Katsina
An tabbatar da cutar sake bullar Apollo a Potiskum, Yobe, yayin da mazauna suka koka kan saurin yaɗuwarta. Mahukunta sun ba da shawarwarin kariya.
Gwamnan jihar Katsina Dikko Radda ya ce sauye-sauyen Tinubu na taimaka wa jihohi biyan albashi da fansho da gudanar da ayyuka ba tare da bashi ba.
Musa Mai Sana’a ya sha da kyar daga fusatattun matasa a Katsina yayin da yake tallata Tinubu, Solomon Dalung ya yi kira ga siyasa ba tare da tashin hankali ba.
‘Yan bindiga dauke da makamai masu yawa sun kai hari Dansarai a Katsina, inda suka kashe mutane uku, suka jikkata biyar tare da sace wata mata da dabbobi.
Sojojin Najeriya sun ƙaddamar da Operation Clean Sweep IV kan ’yan ta’adda a Arewa maso Yamma, inda aka tarwatsa maboyarsu tare da kai hare-hare a Katsina da Zamfara
Mataimakin Gwamnan Katsina Faruk Jobe ya ce kananan hukumomi 26 daga cikin 34 na jihar na fuskantar hare-hare a 2023, amma tsaro ya inganta sosai tun daga lokacin.
Wani masanin kiwon kaji daga Jihar Katsina, Abubakar Sadiq Abbas, ya ƙirƙiri sabon dandamali na fasaha mai amfani da azancin na'ura (AI) mai suna PoultryPro.
Gwamna Seyi Makinde ya zaɓi tsohon Darakta-Janar na DSS, Lawal Daura, a matsayin abokin takararsa na jam'iyyar APM a zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027.
Sojojin Najeriya sun kara zafafa hare-hare kan ‘yan ta’adda a Katsina da Zamfara karkashin Operation CLEAN SWEEP IV domin tarwatsa kungiyoyin ta’addanci.
Katsina
Samu kari