Yayin da ake maganar sulhu da Iran, shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar ci gaba da kai hare-hare kan Iran idan har ba a cimma yarjejeniyar zaman lafiya ba.
Yayin da ake maganar sulhu da Iran, shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar ci gaba da kai hare-hare kan Iran idan har ba a cimma yarjejeniyar zaman lafiya ba.
Jam’iyyar APC ta dage zaben fitar da gwani na shugaban kasa daga 15-16 ga Mayu zuwa 23 ga Mayu 2026, yayin da na gwamna zai gudana 21 ga Mayun 2026.
Sanata mai wakiltar Gombe ta tsakiya, ya kaddamar da wani shirin yakar yunwa a jihar Gombe. Sanatan ya kaddamar da shirin ne a mazabarsa; Yamaltu Deba da Akko.
Wasu jiga-jigan Kwankwasiyya sun ja baya, watakila su yi tsalle zuwa APC. Daga cikin wadanda za su dawo APC akwai Yunusa Dangwani, Madakin-Gini, da Garba Diso.
Bola Tinubu, a ranar Lahadi ya sha alwashin cewa babu wata razanarwa ko barazana da za ta dakile masa burinsa. Ya shirya kazamin fada da kowa kan cikar burinsa.
Tukur Buratai ya maidawa masoya da ke zuga shi ya fito shugaban kasa martani, bayan fastocin Buratai sun fara yawo, amma tsohon hafsun Soji ya ce bai da niyya.
Bola Tinubu, jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ya sanar da matasan Najeriya cewa za su zama shugabannin kasar nan ne bayan ya kammala mulkinsa.
Rabiu Musa Kwankwaso ya ce jirgi daya ya dauko jam’iyyarsu ta PDP mai adawa da kuma APC mai mulkin Najeriya, ya ganin APC da PDP ba su da abin alfahari a 2023.
Matasa a jihar Kwara sun yi gangami a manyan unguwannin Ilorin domin nuna goyon bayansu ga takarar shugabancin Bukola Saraki a ranar Asabar, 19 ga Fabrairu.
Kungiyar hadin kan al’ummar musulmi, UMUL ta bukaci dan kabilar Ibo ya tsaya takarar shugaban kasa idan 2023 ta zo, The Sun ta ruwaito. Kungiyar ta musulmai ta
Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar APC a 2023, Dr Ibrahim Bello Dauda, ya koka kan rashin kwazon da APC ta yi a zaben kananan hukumomi da aka yi a
Siyasa
Samu kari