Hukumar NSCDC ta tabbatar da harin 'yan ta'adda a kan jami'anta a Borgu, jihar Neja, inda aka lalata motar aiki da sace bindiga daya amma ba a rasa rai ba a harin.
Hukumar NSCDC ta tabbatar da harin 'yan ta'adda a kan jami'anta a Borgu, jihar Neja, inda aka lalata motar aiki da sace bindiga daya amma ba a rasa rai ba a harin.
Nentawe Yilwatda, shugaban APC na kasa, ya nada mashawarta na musamman da mataimaka ciki har da Danladi Sankara domin inganta gudanarwar jam'iyyar a kasa.
Gwamnan jihar Delta ya bayyana irin shirin da PDP ta yi don karbe mulki a mulki a shekarar 2023 yayin babban zabe. Ya ce za ta ceto 'yan Najeriya daga APC.
Yan takarar zaben gwamnan Anambra su tara sun nemi gwamnatin tarayyar Najeriya da ta saki shugaban kungiyar yan awaren IPOB, Nnamdi Kanu don yin zaben lumana.
Babban faston nan na Najeriya, Bishop Abraham Udeh, ya ce ya zama dole hukumomin da abun ya shafa su gaggauta dakatar da zaben na ranar Asabar, 6 ga Nuwamba.
Kungiyar Tambuwal Volunteers tace tsarin karba-karba da ake so a runguma bai yi wani amfani ba, tace Aminu Waziri Tambuwal ya dace da mulkin Najeriya a 2023.
Majalisar jihar Imo ta tsige mataimakin kakakin majalisar bisa wasu dalilai. Rahotannin da muke samu sun bayyana cewa, majalisar ta zauna zama inda aka samu rin
Matasan jihar Benue sun caccaki gwamnansu, sun ce ya kamata ya kama kansa ya yiwa jama'arsa aiki ya kuma biya ma'aikata albashi da fansho ya daina zagin Buhari.
Dmajalisar dokokin tarayya, Dachung Bagos, ya yi zargin cewa ana hantarar tsigaggen kakakin majalisar dokokin jihar Filato, Ayuba Abok ne saboda fadar gaskiya.
Wata kungiyar matasan arewa mai suna Arewa Youths for Orji Uzor Kalu ta nuna goyon bayanta ga bulaliyar majalisar dattawa, domin zama shugaban kasa na gaba.
Rikicin da ya barke a majalisar dokokin jihar Plateau ya dau sabon salo bayan an ayyana neman tsigaggen kakakin majalisar, Abok Ayuba, ruwa a jallo. An yi fito
Siyasa
Samu kari