Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sanya lokacin gudanar da babban taronta na kasa. APC ta shirya gudanar da taron ne domin zaben shugabanni a shekarar 2026.
Mai ba Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano shawara kan harkokin jihar, Muhammad Shehu, ya yi murabus, ya koma bangaren jam'iyyar APC na Sanata Shekarau.
Injiniya Muaz Magaji ya yi magana game da makomar siyasar Kano. Tsohon kwamishinan yace karshen Tsohon gwamnan jihar Kano da Ganduje ya zo idan aka sasanta.
Jam'iyyar APC mai mulkin ƙasar nan reshen jihar Imo, ta bayyana cewa doka ce ta yi aiki akn tsohon ɗan takarar gwamnan jihar, kuma sirikin tsohon gwamna, Uche.
Wasu gungun yan daba da baa san wanda turo su ba sun farmaki filin da jam'iyyar PDP ta shurya zata gudanar da babban taronta na jiha a Zamfara ranar Litinin.
Sule Lamido ya na ganin Buhari ya yi daidai da ya yi fatali da kudirin gyara zaben da ‘Yan Majalisa su ka kawo, yace ‘Yan Majalisar za su kawo matsala a zabe.
Za a ga jerin manyan ‘Yan Najeriya da aka rasa a 2021. Daga cikinsu akwai matan tsofaffin shugabannin kasa, Shehu Shagari da uwargidar Janar Aguiyi-Ironsi.
Shahararren malamin addinin musulunci, kuma shugaban majalisar malamai ta jihar Kano, Sheikh Ibrahim Khaleel, ya bayyana cewa ya fice daga jam'iyyar APC me mulk
Mun kawo sakon Rabiu Kwankwaso ga yan Kwankwasiyya game da batun sulhu a siyasar Kano. Sanata Kwankwaso ya ja kunnen magoya baya a kan batun sake sauya-sheka.
Kwanaki biyu da Gwamna Ganduje ya kai masa ziyarar ta’aziyya har gida, Rabiu Kwankwaso zai bada auren ‘Yar Malam Ibrahim Shekarau bayan sallar Juma’a a yau.
Siyasa
Samu kari