
Tsohon hadimin marigayi Shugaba Muhammadu Buhari, Bashir Ahmelad, ya nuna cewa wasu gwamnonin jam'iyyun adawa daga Arewacin Najeriya za su sauya sheka zuwa APC.
Tsohon hadimin marigayi Shugaba Muhammadu Buhari, Bashir Ahmelad, ya nuna cewa wasu gwamnonin jam'iyyun adawa daga Arewacin Najeriya za su sauya sheka zuwa APC.
Aminu Masari ya bukaci masu rike da mukaman siyasa, wadanda ke da ra’ayin yin takarar kujerun siyasa a 2023, da su yi murabus kamar yadda dokar zabe ta tanada.
Jam'iyyar APC reshen jigar Edo ta sanar da cewa yan majalisu 14 da suka cigab da zama a jam'iyyar duk da dauya shekara gwamna za su samu tikitin takara a 2023.
An yi wani zama na musamman da Gwamnonin PDP, Walid Jibrin; Atiku Abubakar; Ike Ekweremadu; da Bukola Saraki su ka halarta. An samu sabani a taron jam’iyyar.
Bayan shekaru 15, Atiku ya bayyana abin da ya sa ya ki tsayawa takara tare da Bola Tinubu. Atiku ya kuma fadi dalilin shi na kin yin takara a lokacin Obasanjo.
Bola Tinubu ya sha bam-bam da su Yemi Osinbajo da Kayode Fayemi kan kujerar sakataren jam’iyya. Shi bai goyon bayan Sanata Iyiola Omisore ya zama sakataren APC.
Shugabannin jam'iyyar APC na tsagin ministan yaɗa labarai da al'adu a jigar Kwara sun tabbatar da ficewa daga jam'iyyar APC mai mulki, zasu nemi wata jam'iyya.
Sanata Aishatu Dahiru Ahmed ta bayyana shirinta na neman kujerar gwamna a jihar Adamawa. Sanatar ta taba wakiltar Yola/Girei a majalisar wakilan tarayya a PDP.
Sanata Abdullahi Adamu, daya daga cikin masu takarar shugabancin jam'iyyar APC na ƙasa ya ce tunda ya shiga siyasa a 70s bai taɓa fadi zabe ba, Daily Trut ta ra
Atiku Abubakar, ya sanar da kwamitin amintattu na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) aniyarsa na son tsyawa takarar shugaban kasa a babban zaben 2023.
Siyasa
Samu kari