Gwamnatin Iran ta gaji da kwan gaba-kwan baya kan batun zaman sulhu da Amirka, ta bayyana cewa ba za ta amince da zagaye na biyu ba sai an yi tsari.
Gwamnatin Iran ta gaji da kwan gaba-kwan baya kan batun zaman sulhu da Amirka, ta bayyana cewa ba za ta amince da zagaye na biyu ba sai an yi tsari.
A labarin nan, za a bi cewa siyasar APC Yana ɗaukar hankali bayan an fara nuna adawa da naɗa Murtala Sule Garo a matsayin mataimakin Abba Kabir Yusuf.
Wani rahoton da muka samo ya bayyana cewa, kotun tarayya a Fatakwal ta haramtawa wani dan takarar gwamnan APC yin takara a zaben 2023 mai zuwa nan da badi.
Jam'iyyar APC ta kara samun karfi yayin da wasu sarakunan gargajiya a yankin su Peter Obi suka bayyana goyon bayansu ga dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar.
Kotun daukaka kara dake zama a birnin Kano ta rushe zaben Nuhu Danburam a matsayin dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya na PDP, ta ayyana halascin Laila Buhari.
Dan takarar shugaban kasa na APC, Asiwaju Ahmed Bola Tinubu ya samu sarautar gargajiya a jihar Ebonyi da ke kudu maso gabas yayin da ya tafi jihar yin kamfen.
Kotun daukaka kara mai zama a Yola babbam birnin jigar Taraba ta jingine hukuncin babbar Kotun tarayya, ta nayar da ɗan takarar gwamnan jihar Taraba na APC.
Gwamna Abdullahi Sule na jam'iyyar APC ya ce dan takarar shugaban kasa na jam'iyyarsu Bola Ahmed Tinubu zai yi shekaru takwas kan mulki bayan Shugaba Buhari.
Omoyele Sowore, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC yace saboda jin dadin mulkinsa sai in Najeriya sun roki ya zarce bayan shekaru 8 amma ba zai zarce ba
Akwai wasu jihohi 5 da ka iya zama matsala ga dan takarar shugaban kasa na APC duk da kuwa mallakin jam'iyyarsa ne. Akwai yiwuwar Tinubu ya rasa kuri'unsu.
Jam’iyyar APC ta nuna cewa sam bata damu da barazanar da jigonta, Babachir Lawal ke yi na zabar dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ba.
Siyasa
Samu kari