A labarin nan, za a ji cewa Shugaban hukumar NMDPRA, Farouk Ahmed ya karyata martanin da ake ce ya yi game da zarge-zargen da Dangote ke yi masa.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban hukumar NMDPRA, Farouk Ahmed ya karyata martanin da ake ce ya yi game da zarge-zargen da Dangote ke yi masa.
Wasa gaske, shekarar 2025 da aka samu manyan-manyan badakalolin siyasa a Najeriya ta zo karshe, nan da mako biyu ake shirin shiga sabuwar shekarar 2026.
Damilare Abioro jigo a jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), ya yi sharhi kan dakatarwar da aka yi wa Dr. Rabiu Musa Kwankwaso daga jam'iyyar.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen ƴan majalisar dokokin jihar Legas ta bayyana sahihin wanda ya lashe zaɓe a mazaɓar Amuwo-Odofin II na ranar 18 ga watan Maris.
Alkalan kotun sauraran kararrakin zaben jihar Kano sun bayyana yadda 'yan ta'addan Kwankwasiyya su ka kore su a Kano tare da musu barazana na rayukansu.
Wasu gwamnonin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) sun samu nasara a kotunan zaɓe bayan abokan takararsu sun ƙalubalanci nasarar da suka samu a zaɓen 2023.
Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya sha alwashin ci gaba da yin taka tsan-tsan sannan ya ce ba zai ba da kai bori ya hau ba ga masu son sace baitul malin jihar.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Benue, ta tabbatar da nasarar gwamnan jihar Benue, Hyacinth Alia na jam'iyyar All Progressives Congress.
Manyan jiga-jigan jam'iyyar APC da ke goyon bayan tsohon gwamnan jihar Ogun sun zubda makamansu, sun koma ɓangaren gwamna Dapo Abiodun ranar Jumu'a.
Wasu yan daba sun bankawa motoci akalla biyu wuta yayin da suka kai farmaki gidan jigon jam'iyyar SDP a jihar Kogi, Abdul Yusuf Amichi da daddare.
Babban faston da ya kafa cocin Champions Royal Assembly Ministry, fasto Joshua Iginla, ya bayyana cewa Atiku da Peter Obi ba za su yi nasara ba a kotun ƙoli.
Siyasa
Samu kari