China ya bukaci kasashen duniya su tashi tsaye wajen ganin an sulhunta Amurka da Iran a wannan lokaci da kasashen suka tsagaita wuta, ta ce za ta ba da gudummuwa.
China ya bukaci kasashen duniya su tashi tsaye wajen ganin an sulhunta Amurka da Iran a wannan lokaci da kasashen suka tsagaita wuta, ta ce za ta ba da gudummuwa.
Wata kungiya a jihar Bauchi ta fito ta nuna goyon bayan shugaba Bola Tinubu ya dauki Sanata Bala Mohammed a matsayin mataimaki, ya ajiye Kashim Shettima.
Tawagar masu ruwa da tsaki na jam'iyyar hamayya PDP daga yankin arewa ta tsakiya sun bayyana goyon bayan su ga takarar Bukola Saraki, ya zama shugaban ƙasa.
Mr. Ibu yace ba ya tare da Bola Tinubu, Atiku ne ‘Dan takararsa a 2023. ‘Dan wasan kwaikwayon ya bayyana cewa ba zai bi babban jigon jam’iyyar APC a Najeriya.
Kungiyar matasan Arewa ta na so masu shekara 60 su hakura da takara, su bar wa matasa. A lokacin da wasu ke neman matashi, wasu sun ce Bukola Saraki ne na su.
Muhammadu Buhari ya na cikin masu yaki a kan janye tallafin man fetur a lokacin PDP. Amma bayan hawan sa kujerar shugaban kasa a 2015, Buhari ya saki layi.
Rikicin jam'iyyar APC a matakin kasa ya ɗauki wani sabon salo yau Litinin. inda matasa suka sanar da dauke kwamitin rikon kwarya na Mala Buni, suka naɗa sabo.
Wani jigo a jam'iyyar APC ya bayyana yadda jam'iyyar PDP ta lalata kasar nan, inda yace kasar ba za ta iya amincewa da PDP ta sake mulki ba nan kusa. Ya bayyana
Gwamnan jihar Benue ya gargadi 'yan jihar Benue kan irin yadda suke hada kai su zage shi su kuma ci mutuncinsa. Ya ce ya ubangiji ne ya tsaya masa ya ba shi uma
Tsohon gwamnan Zamfara, Yari, da kuma Sanata Kabiru Marafa sun musanta radw-radin cewa sun fice daga APC bayan gana wa da Sanata Bukola Saraki a jihar Kaduna.
Tsohon shugaban jam’iyyar PDP, Okwesileze Nwodo yace an sace kudin da ya bari a asusun PDP bayan Ya ‘yan Jam’iyya sun tara makudan kudi domin a gina Sakatariya.
Siyasa
Samu kari