Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi rashin nasara a wata kara da ya shigar a gaban kotu. Alkalin kotun ya ba shugaban na Amurka rashin gaskiya.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi rashin nasara a wata kara da ya shigar a gaban kotu. Alkalin kotun ya ba shugaban na Amurka rashin gaskiya.
Wata kungiya a jihar Bauchi ta fito ta nuna goyon bayan shugaba Bola Tinubu ya dauki Sanata Bala Mohammed a matsayin mataimaki, ya ajiye Kashim Shettima.
Tsohon gwamnan jihar Neja, Mu’azu Babangida Aliyu, ya bayyana cewa maimakon mika tikitin shugaban kasa na 2023 ga wani yanki, kamata yayi a bar shi ga mai rabo.
Yan majalisar dokokin jihar Filato zasu zauna zaman sulhu a tsakaninsu. A yau Alhamis ne ake sa ran zasu kawo karshen rikicin da ya barke tsakaninsu har aka
Gwamnan jihar Nasarawa ya bayyana dalilin sa yasa APC bata gaggawa akan abubuwan da suka shafi aikin jam'iyya da kuma jagorancinta. Ya ce APC bata shirya faduwa
Jigon PDP yana da shakkun Jam’iyyarsu ta lashe kujerun Shugaban kasa da Gwamnoni. Hadimin tsohon mataimakin shugaban kasar ya bayyana matsalolin da suke damunsu
Majalisar Dattawa tace ba a ware kudin za a rabawa talaka idan an cire tallafin man fetur ba. Sanata Adeola Olamilekan Solomon yace ba a ware kudin a 2022 ba.
Maganar da gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa'i ya yi cewa kada yan Najeriya du yi kuskuren zaɓen jam'iyyar PDP a zabe mai zuwa ta bar baya da kura.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Elrufa'i y asake caccakar tsofaffin sanatocin jihar Kaduna, Shehu Sani da kuma Sulaiman Hunkuyi, a gaban dandazon jama'a.
Hukumar zaben mai zaman kanta ta jihar Ekiti, ta lissafa jam'iyyun siyasa shida da zasu fafafata a zaɓen kananan hukumomin jihar dake tafe, amma sam babu PDP.
Gwamna mai Mala Buni kuma shugaban kwamitin riko na jam'iyyar APC na kasa, ya bayyana cewa sun kai babban taron jam'iyyar zuwa 2023 ne saboda wasu dalilai.
Siyasa
Samu kari