
Jihar Rivers







Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya kara rage wa jam'iyyar APC karsashi da karfi yayin da ya rage yan kwanaki kalilan a fafata zaben gwamna a jihar ran Asabar.

Jam'iyyar Labour ta su Peter Obi ta hada kai da dan takarar gwamnan jam'iyyar PDP a jihar domin tabbatar da an lallasa APC a zaben gwamna da ke tafe a mako.

Yan kwanaki kafin zaben gwamna na ranar 11 ga watan Maris, jam'iyyar Labour Party (LP) ta kasa ta rushe shugabannin jam'iyyar na jihar Ribas saboda cin amana.

Wani lamari da auku cikin daren jiya ya yi sanadiyar hallakar gomman mutane d ake zargin barayin danyen man fetur ne a jihar Rivers inda wuta ta konasu kurmus.

Kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam'iyyar APC reshen jihar Ribas, ya ce gwamna Nyesom Wike ya taka rawa mara misaltuwa domin nasarar Bola Tinubu.

Gaskiyar zance ya fito fili dangane da kisan ɗan gwamnan jihar Rivers, Nyesom Eike a ƙasar Amurka. Majiya mai tushe ta fito ta ƙaryata labarin da aka yaɗa.
Jihar Rivers
Samu kari