Zaben 2023: Tinubu Ya Lallasa Atiku A Jihar Jigawa, Ya Lashe Kananan Hukumomi 21 cikin 27, Cikakken Sakamako
- Tinubu ya lashe zaben shugaban kasa na Jihar Jigawa da tazarar kuri'a sama da dubu 30
- Tinubu ya lashe kananan hukumomi 19 daga cikin 27 da ke fadin jihar
- Kwamishinan zaben Jihar ne ya bayyana Tinubu ne ke da mafi rinjayen kuri'u kuma yayi nasara a jihar
Dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar APC Bola Tinubu, ya lashe zaben shugaban kasa na Jihar Jigawa, Arewa maso Gabashin Najeriya, rahoton Premium Times.
Kwamishinan INEC na jihar, Muhammad Bashar, wani farfesa, ya bayyana Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaben da kuri'a 421,390 a cibiyar tattara sakamakon zaben jihar ranar Litinin.
Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!
Bashar ya ce ya kayar da dan takarar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, wanda ya samu kuri'a 386,587.
Tinubu ya yi nasara da tazarar kuri'a 34,803
Dan takarar jam'iyyar NNPP Rabiu Kwankwaso, ya samu kuri'a 98,234 yayin da Peter Obi na jam'iyyar LP ya samu kuri'a 1,889.
Ga yadda sakamakon zabe ya kasance a kananan hukumomi 27 na Jihar
1. Karamar Hukumar Gagarawa
APC 8,091
LP 29
NNPP 3770
PDP 8,870
2. Karamar Hukumar Yankwashi
APC 7,920
LP 8
NNPP 480
PDP 6028
3. Karamar Hukumar RONI
APC 13073
LP 36
NNPP 622
PDP 8001
4. Karamar Hukumar AUYO
APC 18,201
LP 26
NNPP 2,889
PDP 13,210
5. Karamar Hukumar Guri
APC 13594
LP 25
NNPP 5913
PDP 6402
6. Karamar Hukumar KIYAWA
APC 18,701
LP 35
NNPP 756
PDP 17435
7. Karamar Hukumar KAZAURE
APC 9430
LP 119
NNPP 4040
PDP 9827
8. Karamar Hukumar GUMEL
APC 6696
LP 78
NNPP 3935
PDP 9816
9. Karamar Hukumar KAUGAMA
APC 17506
LP 81
NNPP 4174
PDP 14514
10. Karamar Hukumar KIRIKASAMA
APC 15455
LP 17
NNPP 2494
PDP 12691
11. Karamar Hukumar MALAMMADORI
APC 14586
LP 49
NNPP 2479
PDP 13684
12. Karamar Hukumar BUJI
APC. 11,867
LP 9
NNPP 343
PDP 10,868
13. Karamar Hukumar SULE TANKARKAR
APC 14,971
LP 24
NNPP 1500
PDP 12,919
14. Karamar Hukumar MIGA
APC 15,293
LP 9
NNPP 950
PDP 12,038
15. Karamar Hukumar GARKI
APC 18,332
LP 39
NNPP 6,870
PDP 9,614
16. Karamar Hukumar TAURA
APC 18003
LP 134
NNPP 6082
PDP 11339
17. Karamar Hukumar Gwiwa
APC 16309
LP 2
NNPP 165
PDP 7643
18. Karamar Hukumar MAIGATARI
APC 14640
LP 34
NNPP 986
PDP 13973
19: Karamar Hukumar JAHUN
APC 24338
LP 32
NNPP 2133
PDP 21683
20. Karamar Hukumar KAFIN- HAUSA
APC 22108
LP 32
NNPP 2108
PDP 20088
21. Karamar Hukumar BIRNIWA
APC 15150
LP 29
NNPP. 2196
PDP. 12977
22. Karamar Hukumar DUTSE
APC 16, 739
LP 553
NNPP 2,717
PDP 29, 951
23. Karamar Hukumar BABURA
APC 17,817
LP 71
NNPP 4,600
PDP 14,069
24. Karamar Hukumar RINGIM
APC 18624
LP 57
NNPP 15630
PDP 11213
25. Karamar Hukumar GWARAM
APC 19026
LP 127
NNPP 12010
PDP 32907
26: Karamar Hukumar BIRNIN KUDU
APC 22,592
LP 98
NNPP 1,912
PDP 34,792
27. Karamar Hukumar HADEJIA
APC 12,328
LP 126
ANNP 6,480
PDP 10, 035
Asali: Legit.ng