
Jihar Jigawa







Labarin da ke iso mu na bayyana cewa, wata gobara ta yi kaca-kaca da wasu shaguna 21 a jihar Kano, inda wata gobarar ta lamushe kauyuka uku a jihar Jigawa.

Hukumar tsaro ta NSCDC a jihar Jigawa ta ce ta gano wani mutum a sume a gefen titi da kebur a wuyarsa wanda daga bisani aka gano an masa fashin N97,000 a tasi.

Wata mummunan gobara da ta faru a kauyukan Malamawar Dangoli, Karangi, da Kwalele a karamar hukumar Kiyawa ta Jihar Jigawa ta yi sanadin rasa dukiyan miliyoyi.

Gwamna Badaru Mohammed na jihar Jigawa ya gabatar da sandan sarauta ga sabon sarkin masarautar Dutse, Hameem Nuhu Muhammad Sunusi, a birnin Dutse, Jihar Jigawa.

Allah ya yi wa Amar na Dutse kuma hakimin Basirka a jihar Jigawa, Alhaji Muhammad Suleiman da yaransu uku sun rasu. Hakan ya faru ne sakamakon hadarin mota.

Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta lashe mafiya yawan kujerun ƴan majalisar tarayya a jihar Jigawa. Gudaji Kazaure yasha kaye a zaɓen na ranar Asabar.
Jihar Jigawa
Samu kari