An gano wani faifan bidiyo inda hadimin shugaban ma'aikatan gwamnatin Gombe ke zabgawa kansila masuka kan zargin ya ce zai mari mai gidansa saboda wai an biya shi.
An gano wani faifan bidiyo inda hadimin shugaban ma'aikatan gwamnatin Gombe ke zabgawa kansila masuka kan zargin ya ce zai mari mai gidansa saboda wai an biya shi.
Hukumar makarantar firamare ta jihar Kaduna ta tattauna da masu ruwa da tsaki a shirye-shiryen ta na mayar da almajirai 10,500 da aka dawo da su makaranta.
Wata kotu da ke zamanta a Ado-Ekiti ta raba wani aure mai shekaru 19 a ranar Alhamis tsakanin Adeniyi Adeyemi mai shekaru 72 da matarsa, Folasade. Premium Times
Da yiwuwan farashin litan man fetur ya tashi daga N165 zuwa N175 yayinda farashin ex-depot zai tashi daga N159 zuwa N165, yan kasuwar mai sun bayyana Alhamis.
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta garkame wasu kadarorin da tsohon darektan asusai na sojin ruwan Najeriya, Rear Admiral Tahir Yusuf (Rtd) ya mallaka a Kaduna.
A ranar Alhamis hankula sun matukar tashi bayan an tsinta limamin makabartar Kubwa mai suna Malam Abdurrashid Usman a gona inda ya je samo wa iyalinsa itace.
Dakarun Sojojin Nigeria, a ranar Juma'a, sun tilasta wa mayakan Boko Haram ficewa daga kudancin jihar Borno, a cewar majiyoyi. Jaridar Daily Trust ta rahoto cew
Jama'a masu tarin yawa sun kadu tare da shiga matukar tashin hankali a kafar sada zumuntar Facebook sakamakon rasuwar matashi Sani Ruba angon 11 ga Disamba.
Dan Najeriya mai suna Emmanuel Anenih, ya maka kamfanin MTN a gaban kotu bayan an kwashe masa N50. Ya ci gaalaba inda aka umarci MTN da ta biya shi N5.5m diyya.
Shugaban Najeriya Buhari zai ba Gwamnonin Jihohi bashin Naira Biliyan 650. Jihohin za su biya wannan bashi nan da shekaru 30, sannan an kara masu ruwan 9%.
Labarai
Samu kari