Daya daga cikin manyan 'ya'yan marigayi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Halima Buhari, ta fito ta yi magana kan wasu halayen mahaifin na ta.
Daya daga cikin manyan 'ya'yan marigayi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Halima Buhari, ta fito ta yi magana kan wasu halayen mahaifin na ta.
An saki wani mutumi mai suna Kevin Strickland a kasar Amurka da ya kwashe shekaru 43 cikin gidan yari kan laifin da ba shi ya aikata ba. Kevin Strickland wanda
Wata bokanya wacce tayi ikirarin mika rayuwarta ga Shaidan na neman mijin aure ido rufe nan zuwa karshen shekarar 2021. Bokanyar mai suna Precious Gift Amarachi
Jami'an sashin da ke yaki da fataucin mutane na hukumar NSCDC, reshen jihar Akwa Ibom sun kama wani Elisha Effiong bisa zargin yunkurin siyar da yaransa mata.
Hukumar shirya jarabawan shiga manyan makarantun gaba da sakandire, JAMB ta bankado yadda ake bada gurbin karatu ba bisa doka ba a jami'o'i da sauran makarantu.
An damke macijiyar da tayi sanadiyar mutuwar jami'ar hukumar Sojin saman Najeriya, Lance Kofur, Kofur Bercy Ogah, a barikin NAF Base dake birnin tarayya Abuja.
Hukumar kwastam ta bayyana yadda ta kame wasu kayan Tramadol a wani filin jirgin saman dakon kaya a wani yankin Jihar Legas. An kame tulin kwayoyin Tramadol.
Majalisar dattawa a ranar Talata ta yi watsi da rahoton ta na kwamitin kula da NDLEA kan cewa ta gano wasu kudi har N4.5bn na barikin yan sanda a kasafin NDLEA.
Badakalar kwagilar Naira miliyan 300 ta jawo Dasel Nanjwan zai shiga gidan kurkuku. ICPC tace wannan karo kotu ta ruguza hukuncin da Alkali ya zartar a baya.
Wani mazaunin Magami a karamar hukumar na jihar Zamfara ya magantu kan yadda 'yan fashin daji suka saka wa mazaun garin haraji tare da barazanar sace wadanda ba
Labarai
Samu kari