Wani kwararre da aka dauko domin yin bincike yana so duk da Muhammadu Buhari ya rasu, EFCC ta yi shari’a da shi a kotu. Mai binciken na musamman ya fadi haka a kotu.
Wani kwararre da aka dauko domin yin bincike yana so duk da Muhammadu Buhari ya rasu, EFCC ta yi shari’a da shi a kotu. Mai binciken na musamman ya fadi haka a kotu.
Rahotanni sun nuna cewa barci ya dauke wasu 'yan bindiga masu garkuwa da mutane bayan sace wasu jama'a, inda jama'ar suka tsere suka gudu daga dajin.
Mamba na majalisar wakilai, Ibrahim Almustapha, ya bayyana cewa matsalolin da Najeriya ke fuskanta a yanzu alamu ne na daukaka, cewa kasar za ta shawo kan abun.
Ministan yada labarai da al’adu, Alhaji Lai Mohammed, ya bayyana cewa yanayin yadda ‘yan bindiga ke kai hare-hare na taimakawa wajen kawo cikas a lamarin tsaro.
Ma'aikatar wuta ta tarayya a ranar Asabar ta ce lalaewar wutar lantarkin kasar nan ya biyo bayan barna da ake yi w akasar a hasumiyar rarrabe wutar lantarkinta.
Bayan mako daya da korar Sheikh Nuru Khalid a matsayin babban limamin masallacin 'yan majalisu na kwatas din Apo da ke Abuja, an cigaba a sallar Juma'a a wurin.
'Yan ta'adda sun gamu da gamonsu a karamar hukumar Bama da ke jihar Borno yayin da dakarun sojin Najeriya suka ceto mata 43, kananan yara da wani tsoho daya.
'Yan Najeriya na cigaba da maganganu kan yadda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mayar da hankali tare da shawo kan matsalar jam'iyyarsa a APC ana dab da zabe.
A yayin da wasu ke son haye madafun iko don zama gwamnoni kamar iyayensu, wasu kuwa hararo majalisar wakilai suke yi karkashin jam'iyyun siyasar mahaifan nasu.
Rundunar ‘yan sandan Jihar Bauchi ta kama wani Ahmadu Shuaibu mai shekaru 40 da bindiga kirar AK-47 da sauran miyagun makamai tare da shanu 31, tumaki 28
Sheikh Dr Muhammad Sani Rijiyar Lemo malami ne a tsangayar nazarin addinin Musulunci ta jami'ar Bayero da Kano kuma shugaban cibiyar nazarin addinai a jami'ar.
Labarai
Samu kari