Fitaccen mawakin siyasar nan, Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa zai bude fadar Sarkin Wakar Kasar Hausa tare da nada hakimai da sauran masu taimaka wa sarki.
Fitaccen mawakin siyasar nan, Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa zai bude fadar Sarkin Wakar Kasar Hausa tare da nada hakimai da sauran masu taimaka wa sarki.
Aisha Muhammadu Buhari ta bayyana cewa 'yan uwa da abokan arziki da sun cika fadar shugaban kasa da 'ya'ya da jikokinsu. Ta ce an so a koreta a Aso Villa.
Shugaban tsagerun yankin Niger Delta, Mujahid Asari Dokubo ya sake suka tare da caccakar 'yan awaren IPOB da shugabansu, Mazi Nnamdi Kanu kan zarginsa da suke.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano, ya nada sanannen jarumin masana'antar Kannywood, Mustapha Naburaska, matsayin mai bada shawara a kan farfanganda.
Rundunar yan sandan jihar Ogun ta kama wani matashi mai suna, Soliu Majekodunmi da ya tsere bayan ya jagoranci abokansa waje kashe budurwarsa don yin kudi.
Prophet Wale Olagunju ya bayyana cewa yan Najeriya za su tsinci kansu a cikin tsananin wahala a 2022 domin cewa shugaban kasa Buhari zai jawo karin wahalhalu.
Abba Kyari, mataiamkin kwamishinan 'yan sanda a Najeriya, ya goge dukkan wallafar sa ta shafinsa na Facebook jim kadan bayan ya zuba hotunan bikin Maina Alkali.
‘Yan bindiga sun kai farmaki wasu anguwanni biyu, Fungan Bako da Kawo da ke karamar hukumar Rafi a Jihar Neja inda suka halaka mutane 2 kuma suka sace wasu.
Har yanzu babu amo balle labarin yara mata 110 cikin 276 da Boko Haram suka yi garkuwa da su a 2014, kamar yadda kungiyar Kibaku ta Chibok (KADA) ta sanar.
Jiga-jigai daga sassan duniya, a ranar Asabar, sun hallara garin Gaya a Kano domin nadi da gabatar da ma'aikata ga sarki Aliyu Ibrahim Gaya (Kirmau Mai Gabas).
Ministan ayyuka da gidaje, Babatunde Raji Fashola, ya bayyana cewa Gwamnatin tarayya na aiki kan titunan da jimmilan tsayinsu ya kai kilomita 960 guda 21 a jiha
Labarai
Samu kari