Daya daga cikin manyan 'ya'yan marigayi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Halima Buhari, ta fito ta yi magana kan wasu halayen mahaifin na ta.
Daya daga cikin manyan 'ya'yan marigayi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Halima Buhari, ta fito ta yi magana kan wasu halayen mahaifin na ta.
CJN ya maidawa Ministan shari’a martani kan zargin Alkalai da kawo tasgaro a binciken marasa gaskiya. Mai shari’a Tanko Muhammad ya maida raddi ta kakakinsa.
Da safiyar jiya Talata, wasu 'yan ta'addan yan bindiga suka farmaki yankin ƙaramar hukumar Ohaji/Egbema a jihar Imo, suka kashe fitattun shugabanni Bakwai.
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun halaka Sakataren Kwamitin Koli ta Harkokin Addinin Musulunci reshen Jihar Delta, Musa Ugasa. Sun kashe shi baya
Tsohon Shugaban kasa na mulkin Soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida (mai ritaya.), ya bayyana cewa Najeriya fa yanzu tana rugujewa hannun jahilan shugabanni.
Katsina - Tsagerun yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kuma kai hari karamar hukumar Jibiya dake jihar Katsina da daren Talata, 8 ga watan Febrairu, 2022.
Lauyan da yake kare Dibu Ojerinde a kotu ya na neman alfarmar a karasa shari’ar a wajen kotu domin gudun Alkali ya jefa shi gidan yari na shekara da shekaru.
Wani ango dan kasar mMisira ya bindige matarsa, mutane uku a dangin shi da kan shi yayin zaman sasancin aure a birnin Cairo, makwannin kadan bayan aurensu.
Mahaifiyar Dan Majalisar Wakilai na Tarayya kuma tsohon dan takarar gwamna a karkashin jam'iyyar All Progressives Grand Alliance, APGA, a Jihar Anambra, Chuma U
Indiya -Hukumomi a kudancin Indiya sun bada umurnin rufe makarantu ranar Talata yayinda zanga-zanga ya barke kan hana dalibai mata Musulmai shiga aji da Hijabi.
Labarai
Samu kari