Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Mun kawo tarihin Sanata Dansadau, ‘Dan siyasar da ya yi yunkurin kawo karshen Sheikh Nuru Khalid. Tun lokacin Shagari Dansadau ya shiga siyasa, shi ya kafa NRM.
Mamban kungiyar dattawan Arewa, Usman Yusuf, ya bayyana abinda malamin addinin Islama Ahmad Gumi, ya fada wa ‘yan bindiga da suka hadu da su a cikin dajika.
Ganin an shigo watan azumi, Asiwaju Bola Tinubu ya fadakar da al'umma a kan muhimmancin yi wa Najeriya addu'a tare da taimakawa masu karamin karfi da Ramadan.
Nuru Khalid ya yi huduba, ya yi tir da gwamnatin kan sha’anin rashin tsaro. Amma Ahmad Gumi yana ganin bai dace Limamin ya ce mutane za su fasa kada kuri’a ba.
Ministar kudi ta Najeriya ta bayyana gwamnatin Najeriya ta sha fama wajen kashe makudan kudade, amma bata samu sakamako mai kyau ba a fannin wutar lantarki.
Tsohon babban limamin masallacin Apo da ke Abuja, Sheikh Muhammad Nuru Khalid, ya ce korarsa da kwamitin gudanarwa na masallacin ya yi, wata sadaukarwa ce.
Jami’an rundunar Rapid Response Squad, RRS, ta ‘yan sandan Najeriya sun kama wata motar bas dauke da miyagun kwayoyin N10m a unguwar Mile 2 da ke jihar Legas.
Ɗan takarar shugabancin kasa Farfesa Christopher Imumolen, ya soki dakatarwa da korar babban limamin masallacin Apo Legislative Quarters a Abuja, Shiekh Muhamma
A yau babban kotun tarayya mai zama a garin Abuja ya saurari karar da aka kai DCP Abba Kyari. FBI ta na zargin jami’in ‘dan sandan ya da alaka da Hushpuppi.
Labarai
Samu kari