Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Wasu 'yan bindiga sun sake kai hari wani yankin Kaduna, sun sace wasu mutane 22 a wani rahoton 10. Sun bi gida-gida ne domin sace maza tare da matansu a yankin.
Shugaban kwamitin masallacin, Sanata Sa'idu Muhammad Dan Sadau ya ce sabon matakin ya biyo bayan dakatarwar da aka yi wa Sheikh Khalid din ne a ranar Asabar.
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya ce ba zai taba cire wa kansa kudi daga kudin mutanen Oyo ba. Ya bayyana haka ne a martanin sayen littafan daliban sakandare.
An dakatar da Sheikh Nuru Khalid a matsayin babban limamin masallacin Juma’a na Apo da ke Abuja sakamakon wa’azin da ya yi a kan gwamnati mai mulki a yanzu.
Wani mummunan labari da ke shigowa gare mu ya bayyana cewa, wasu tsagerun 'yan bindiga sun harbe dan kwamishinan tsaron jihar Zamfara mai ci a halin yanzu.
Sheikh Nuru Khalid ya gamu da fushin 'yan kwamitin masallaci, inda suka dakatar dashi saboda fadin abin da ya saba da abin da ransu ke son ji. 'Yan Najeriya sun
Manajan daraktan hukumar kula da layin dogo ta Najeriya, Mista Fidet Okhiria ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da aka samo a ranar Litinin 4 ga watan Afirilu.
Matar marigayi Janar Sani Abacha, Maryam Abacha, ta bayyana cewa ta yafewa duk wanda ya bata mata rai, sannan ta bayyana cewa Allah ya tsarkake mata zuciya.
Fadar shugaban kasa ta sake magana kan wasu daga gazawar da tsohuwar gwamnatin PDP ta yi a karkashin shugabanninta na tsawon shekaru tun shekarar 1999 a baya.
Labarai
Samu kari