Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya bayyana cewa matsalar rashin tsaron da ake fuskanta na dab da zuwa karshe. Ya bukaci a ci gaba da addua.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya bayyana cewa matsalar rashin tsaron da ake fuskanta na dab da zuwa karshe. Ya bukaci a ci gaba da addua.
Wani shugaban Tiv ya rubutwa wasika ga Donald Trump na Amurka kan bukatar kai hari Benue da wasu jihohi a Arewa ta Yamma da Arewa maso Gabas bayan harin Sokoto.
Masu garkuwa da mutane sun sace wata mai aikin taimakon jama’a, Ramatu Abarshi, da diyarta Amira, bayan sun gama raba kaya ga al’umman Mariri a jihar Kaduna.
Kunle Adeyanju, jarumin dan Najeriya da ke tattaki kan babur dinsa daga birnin Landan na kasar Birtaniya zuwa birnin Lagas na Najeriya ya shiga nahiyar Afirka.
Wani abu da ake zaton Bam ne ya tashi a wani Falo a gidan giya dake yankin garin Gashua a ƙaramar hukumar Bade ta jihar Yobe yayij da mutane ke sallar tarawihi.
Dr. Kabir Asgar wanda aka fi sani da Asgar ya fadakar da al’umma a game da kuskuren da ake yi a ibadar tahajjud. Asgar malamin harshen larabci ne a ABU Zaria.
Gwamnan jihar Anambra mai ci, Farfesa Charles Soludo, ya sanar da mutuwar matar tsohon gwamnan jihar na farko tun bayan dawowar mulkin farar hula a Najeriya.
Wani hadimin Alaaafin na Oyo, Oba Lamidi Adeyemi, ya ce marigayi sarkin Oyo ya ki yarda a fita da shi kasar waje a lokacin da ya kwanta ciwo kafin mutuwarsa.
Manyan jihar Katsina su na rokon Minista ya sa a cigaba da aikin titin Kano-Katsina. Katsina State Elders’ Forum ta bukaci a kammala kwangilar fadada hanyar.
Jam’iyyar PDP ta yi rashi a Majalisar Wakilai, ‘Dan Majalisar Tarayya ya mutu. An tabbatar da mutuwar ‘Dan majalisar na Akwa Ibom, Nse Bassey Ekpenyong a jiya.
Wani coci a jihar Legas ya ruguje kan masu ibada ana tsaka da ibada, inda wasu mutane da dama suka jikkata. Wannan ya faru ne jiya Lahadi a jihar ta Legas.
Labarai
Samu kari