Jami'an hadin guiwa na Civilian Joint Task Force (CJTF) sun tabbatar da hallaka shahararren jagoran ’yan bindiga, Kachalla Isihu Buzu, a wani samame a Zamfara.
Jami'an hadin guiwa na Civilian Joint Task Force (CJTF) sun tabbatar da hallaka shahararren jagoran ’yan bindiga, Kachalla Isihu Buzu, a wani samame a Zamfara.
Matashiyar budurwa mai suna Josephine ta rabu da saurayinta saboda yaki goyon bayan dan takarar shugaban kasar da take so, Peter Obi gabannin babban zaben 2023.
Mukaddashin Akanta-Janar na tarayya, Anamekwe Nwabuoku, bayyana cewa halin da Najeriya ke ciki yanzu sai an ci bashi kan a iya biyan kudin albashin ma'aikatan.
Abuja - Hedkwatar Cocin Katolika a Najeriya ta bayyana rashin amincewarta da yunkurin Musulmi da Musulmi suyi shugaban kasa da mataimaki a zaben shugaba a 2023.
Gwamnan jihar Plateau, Simon Bako Lalnong, ya nuna niyyar son zama abokin tafiyar dan takarar shugaban kasar APC, Aiwaju Bola Tinubu, saboda ya cancanta, ba don
Sakamakon tsananta ragargaza da ruwan wuta da rundunar sojin Najeriya ke yi wa 'yan ta'adda domin kawo karshen ta'addanci, ana ta samun manyan nasarori da yawa.
ASUU watau Kungiyar Malaman Jami’a na reshen jihar Edo za su yi shari’a da Gwamnatin Godwin Obaseki saboda ya kori malamai daga aiki a dalilin shiga yajin-aiki.
Wani bidiyo da ya bayyana na nuna jerin rantsatsun motocin wani shugaban karamar hukuma a jihar Kano, wanda ya jawo cece-kuce a kafafen sada zumuntar zamani.
Hukumar yan sanda ta samu gagarumar nasara inda ta yi ram da wani mutumi da take zargin ya ƙware a haɗa bama-bamai a yankin jihar Taraba ranar Laraba da ta wuce
yayin zantawa a ranar Laraba bayan fitowa daga taron FEC, Lai Muhammad, ministan yada labarai da al'adu, ya ce lamarin kungiyar ba mai sauki bane kamar yadda.
Labarai
Samu kari