Fadar shugaban kasa ta yi tsokaci kan batun ma'aikatar bogi da ake ta cece-kuce . Ta umarci hukumomin DSS da EFCC su gudanar da bincike kan lamarin

Rahotanni sun bayyana cewa 'ya'yan tsohon kwamishina ilimi tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Borno, Hon Inuwa Kubo, har su biyu sun kwaɓta dama a hatsari.
Rundunar yan sandan Najeriya ta gano abun da ta bayyana a matsayin babban masana’antar kera bama-bamai wanda mambobin kungiyar yan aware na IPOB ke gudanarwa.
Kafin yanke masa hukunci Alkali ya baiwa sheikh Abduljabbar Kabara damar faɗin abinda yake son cewa, sai dai yace yana mai ba masoya hakuri, baya son sassauci.
Rikici ya barke tsakanin fasinja da kwandasta kan karbar sabuwar 1000 da aka kaddamar a Najerya, matashin ya ba da mamaki matukar da gaske a cikin wani bidiyo.
Wata Tankar dakon man Fetur fa yi bindiga yayin da ta kucce wa diraba ta afkawa wasu shaguna a Ibadan, babban birnin jihar Oyo ranar Alhamis, ta tarwatse .
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na Najeriya ya sha yabo daga shugaban kasar Amurka, Joe Biden. Biden ya ce Buhari abin koyi ne ga dimokradiyyar nahiyar Afrika.
Matashi ya daukaka darajar sana’arsa da shi kansa ta hanyar shiga da yake yi yayin da yake tallan alale a titin Uyo; Yana shiga kamar wani ma’aikacin banki.
Hukumar gidan yari ta bayyana adadin fursunonin da ke gidajen yarin Najeriya, tare da bayyana adadin wadanda ke kan hukuncin kisa, suke kuma jiran a kaddamar.
bayan hukuncin da koton shari'ar musulunci ta yankewa ABdul-jabbar Nasiru Kabara, dalibansa sun magantu kan lamarin suna masu cewa basu amince da wannan batu ba
Labarai
Samu kari