Daga Abia Zuwa Zamfara: An Bayyana Jerin Sunayen Alkalai 257 da Za Su Ji da Kararrakin Zabe
Rahoton jaridar Punch ya bayyana cewa, akalla alkalai 257 ne za su ji da kararrakin da aka shigar a Najeriya game da sakamakon zaben 2023.
Jaridar ta bayyana cewa, a takardar da ta samo a ranar Juma’a 31 ga watan Maris, an ce an zabo alkalan ne daga manyan kotunan jihohi, na tarayya da kuma kotun ma’aikata a fadin kasar.
Idan baku manta ba, bayan kammala zaben shugaban kasa, ‘yan majalisun tarayya, gwamnoni da ‘yan majalusun jihohi, ‘yan takara da yawa sun kalubalanci sakamakon zabe.
Wadannan alkalan ne za su saurari dukkan batutuwan da aka gabatar don warware duk wata matsala da shubuha da ke tattare da zabukan.
Alkalai daga jihar Abia
Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!
- C.O. Onyeabo
- Ory Zik-Ikeorha
- C.H. Ahuchaogu
- A.O. Chijioke
- K.C.J. Okereke
- L.T.C. Eruba
- Benson Anya
- Nweke Philomena
- A.O. Phoeba
- C.K. Nwankwo.
Yanzu-Yanzu: PDP Ta Janye Dakatarwa Da Ta Yi Wa Shema, Fayose, Da Wasu Kusoshinta 3 Bayan Tafiyar Ayu
Alkalai daga jihar Adamawa
- H.N.H. Joda
- B.I. Ladukiya
- Musa Usman
- K.L. Samuel
- A.J. Balami
- K.Z.U. Modibbo.
Alkalai daga jihar Akwa Ibom
- P.P. Idiong
- A.D. Odokwo
- O.A. Okon
- F.J. Ibanga
- N.M. Obot.
Alkalai daga jihar Benue
- W.I. Kpochi
- T.A. Kume
- T.T. Asua
- P.T. Kwahar
- M.T. Ugar
- A.I. Ityonyman
- M.M. Odinya
- I. Muhammed.
Alkalai daga jihar Borno
- H.Y. Mshelia
- A.Z. Musa
- U.S. Sakwa
- M.G. Abubakar
- Binta Othman.
Alkalai daga jihar Cross River
- F.N. Isoni
- E.O. Abua
- O.I. Ofem
- A.A. Ewah
- U.A. Ibrahim
- E.I. Ebri
- I.B. Etape
- E.A. Ubua.
Alkalai daga jihar Delta
- A.O. Apkovi
- F.N. Azinge
- C.N. Ogadi
- E.N. Ejiro
- T.O. Uloho
- M.O. Omovie
- C.O. Emifoniye
- C.I. Dafe
Alkalai daga jihar Ebonyi
- H.A. Njoku
- B.A.N Ogbu
- N.E. Nwibo
- C.E. Eze
- I.P. Chima
- O. Elekwa
- T.A. Achom
- U. Onwosi.
Alkalai daga jihar Edo
- V.O. Eboreime
- J.O. Okeaya
- Irele-Ifijeh
- V.O.A. Oviawe
- I.P. Braimoh
- T.I. Eghe-Abe.
Alkalai daga jihar Ekiti
- A.L. Ogunmoye
- A.A. Adeleye
- L.O. Ogundana
- E.B. Omotoso
- A.O. Familoni
- J.A. Apuabi
- O.O. Oluboyede.
Alkalai daga jihar Enugu
- R.O. Odugu
- E.N. Oluedo
- N.R. Oji
- C.A.B. Onaga
- U.J. Nweze
- E.N. Alukwu.
Alkalai daga jihar Kaduna
- E.Y.B. Lolo
- K. Dabo
- M.T. Rashid
- M.N. Sidi
- A.Y. John
- E. Michael.
Alkalai daga jihar Kano
- M. Yusuf Ubale
- A.A. Amina
- I.M.M Karaye
- N. Saminu
- J.S. Suleiman
- S.A. Maryam
- S.M. Ado
- A.A. Maiwada.
Alkalai daga jihar Katsina
- A.B. Abdullahi
- A.K. Tukur
- I.W. Baraka
- B.U. Safiya
- I.I. Mashi
- L. Umar
- A. Yarima
- M.D. Hadiza
Alkalai daga jihar Jigawa
- A.M. Abubakar
- A.Y. Birnin Kudu
- I. Ya’u
- N. Zargina
Alkalai daga jihar Sokoto
- M.U. Dogondaji
- A.G. Sifawa
- M. Mohammed
- S. Shehu
- M.A. Sambo
- D.Y. Danjega
- B.Y. Tambuwa
- B. Ibrahim
Alkalai daga jihar Zamfara
- B.M. Tukur
- H. Mikailu
- B.M. Kucheri
- I.H. Ismaila
- U. AbdulNasir
- S.G. G/Bore
- B. Rabi
Alkalai daga jihar Kebbi
- U. Abubakar
- N.I. Umar
- S.B. Shuaibu
- F.H. Bunza
- S.K. Manya
- A.S. Bello
- S.U. Mukhtar
- U.A. S/Kudu
Alkalai daga jihar Taraba
- S. Haruna
- A.B. Abbare
- C.J. Katabs
- M.A. Badamasi
- Mrs E. Tata (CM)
- Mr K.A.A. Yara (UAC)
Alakalai daga jihar Yobe
- M.Z. Usman
- K.B. Yusuf
- M. Kyari
- H.L. Musa
- H.S. Tahir
- K.M.B Inuwa
- A.K. Kime.
Alkalai daga jihar Gombe
- A.M. Yakubu
- H.H. Kereng
- S.Y. Abubakar
- M. Fatima
- D.S. Sikkam
- M.A. Haruna
- B.H. Abbayo
- M.I. Gombe.
Alkalai daga jihar Kogi
- F. Ajayi
- S. Umar
- M.M. Gwatana
- A.S. Husaini
- S. Zubayru
- B. Aina
- D. Yakubu
Alkalai daga jihar Rivers
- M.O. Opara
- G.C. Aguma
- F. Onyiri
- L.T. Senewo
- F.A. Fiberesima
- L. Ngbor-Abina
- O.D. Gbasam
- S.S. Popnen
Alkalai daga jihar Plateau
- A.I. Ashom
- N.J. Dadi
- T. Zololo
- G.M. Kamyal
- V. Dadom
- D.S. Damulak
- S.S. Fomber
- B.M. Bassi
Alkalai daga jihar Nasarawa
- R.G. Soji
- A.M. Mainoma
- S.A. Ayiwulu
- A.A. Ozegyu
- M.A. Ramat
- J.K. Kurape
- A.T. Chanbo
Alkalai daga jihar Niger
- M. Abdullahi
- S.T. Zainab
- Y.G. Bilkisu
- I. Usman
- I. Hauwa Kulu
- L.M. Amina
- M.I. Khadijat
Alkalai daga jihar Legas
- M.O. Obadina
- J.E. Oyefeso
- A.O. Opesanwo
- L.B.L. Akapo
- J.A. Kudirat
- S.S. Ogunsanya
- I.O. Akinkugbe
- O.A. Adamson.
Alkalai daga jihar Ogun
- C.C. Ogunsanya
- O. Ogunfowora
- A.A.S. Femi
- A.O. Araba
- A.A. Adewole
- Mr I.O. Awofeso (CM)
- Mr D.I. Dipeolu (CM)
Alkalai daga Osun
- A.A. Ajeibe
- A.O. Ayoola
- K.M. Akano
- A.L. Adegoke
- M.O. Agboola
- S.A. Oke
- M.O. Okediya
- A.O. Adenji.
Alkalai daga jihar Ondo
- O.A. Osadebay
- P.O. Ikujuni
- W.R. Olamide
- O. Sunday
- J.O. Abe
- A. Enikuomehin
- T.M. Adedipe
- A.E. Akeredolu.
Alkalai daga jihar Oyo
- G.A. Sunmonu
- O.M. Fadeyi
- E.O. Ajayi
- M.L. Owolabi
- M.I. Sule
- L.A. Ganiyu
- B.A. Taiwo
- O.A. Adetujoye
Alkalai daga jihar Kwara
- A.A. Adebara
- A.S. Halima
- A. Gegele
- F.D. Lawal
- J.Z. Umar
- M.A. Oniye
- Mrs O.I. Olabisi
- K. Abdul-Latif
Alkalai daga jihar Imo
- L.C. Azuama
- K.A. Ojiako
- B.C. Iheka
- S.I. Okpara
- V.I Onyeka
- E.N. Eke
- K.A Leweanya
- J.I. Obichere
Alkalai daga jihar Bayelsa
- J.B. Egele
- TY Abasi
Alkalai daga Babban Kotun Birnin Tarayya
- M.E. Anenih
- O.A. Adeniyi
- A.I. Kutigi
- A.O. Otaluka
- Y Halilu
- A.O. Ebong
- B. Hassan
- E. Enenche
- A.S. Usman.
Alkalai daga Babban Kotun Tarayya
- A.A. Okeke
- M.A. Onytenu
- H.R.A. Shagari
- J.O. Abdulmalik
Alkalai daga kotun ma’aikata
- I.S. Galadima
- S.H. Danjidda
- K.D. Damuak
Asali: Legit.ng