Jami'o'in Najeriya
Ɗan takarar shugaban ƙasa na ADC, Atiku Abubakar, ya yi alkawarin sake gyara tsarin Asusun Bayar da Lamunin Ilimi na Najeriya (NELFUND) tare da yafe basussuka.
Hukumar TETFund ta bukaci malaman manyan makarantun gaba fa sakandire da du cike bayanansu a shafin sabon zagayen tallafin NRS, ta fadi ranar da za a rufe.
Dalibar jami'ar Bayero da ke Kano (BUK) Maryam Isah Shehu ta gurfana a Abuja kan zargin wallafa wani sako a Instagram da EFCC ta ce ya bata mata suna
Kungiyoyin manyan makarantun gwamnatin Gombe sun ba gwamna Inuwa Yahaya kwana 14 ya warware matsalolinsu ko su dauki mataki ciki har da shiga yajin aiki.
ASUU-KASU ta koka kan ficewar malamai sama da 200 daga jami’ar tare da bai wa gwamnati da mahukunta wa’adin makonni biyu su aiwatar da yarjejeniyar 2025.
Kungiyar ASUU ta soki tsare shugabanninta da 'yan sanda suka yi a jihar Imo, tana mai gargadin cewa tsoratarwa ba za ta tsayar da yajin aikin ba.
Jami’ar Jihar Abia ta dakatar da Farfesa Nnamdi Nwaeze kan wani rubutun Facebook da ya yi ikirarin cewa farfesoshi a jami’ar suna samun kasa da N400,000 a wata.
ASUU ta umarci jami’o’i 20 su fara yajin aikin sai baba-ta-gani saboda rashin aiwatar da yarjejeniyar 2025 da gwamnatin tarayya da jihohi suka kulla.
Jami’ar ABU Zaria ta fara bincike kan takardun karatun Farfesa Abdullahi Abubakar bayan jerin cancantarsa da suka hada da PhD biyar ya jawo ce-ce-ku-ce.
Jami'o'in Najeriya
Samu kari