Adadin makin JAMB da jami’o’i, kwaleji da sauran makarantun gaba da sakandare ke bukata a 2022
A kwanan nan ne hukumar shirya jarabawar shiga jami'o'in Najeriya ta JAMB ta saki sakamakon jarrabawar shiga jami’o’i na UTME na 2022 sannan ta sanar da dalibai yadda za su duba adadin makin da suka samu ta sakon waya.
Sai dai ya rage ga jami’o’in su tsara adadin makin da suke bukata ga dukka kwasa-kwasan da gwamnati ta amince da su.
Legit.ng ta tattaro adadin makin da jami’o’i, kwaleji da sauran makarantun gaba da sakandare ke bukata a 2022.
Ga jerinsu a kasa:
Jami'o'in tarayya
- Jami'ar Abubakar Tafawa Balewa, Bauchi (ATBU) 180
- Jami'ar Ahmadu Bello, (ABU) Zaria 180
- Jami'ar Bayero, Kano (BUK)- 180
- Jami'ar Tarayya ta Albarkatun Man Fetur, Effurun (FUPRE) 180
- Jami'ar Fasaha ta Tarayya, Akure (FUTA) 180
- Jami'ar Fasaha ta Tarayya, Minna (FUTMinna) 180
- Jami'ar Fasaha ta Tarayya, Owerri (FUTO) 180
- Jami'ar Tarayya, Dutse, jihar Jigawa (FUD) 180
- Jami'ar Tarayya, Dutsin-Ma, Katsina (FUDutsinma) 180
- Jami'ar Tarayya, Kashere, jihar Gombe (FUKashere) 180
- Jami'ar Tarayya, Lafia, jihar Nasarawa (FULafia)- 180
- Jami'ar Tarayya, Lokoja, jihar Kogi (FULokoja) 180
- Jami'ar Tarayya, Ndufu-Alike, jihar Ebonyi (FUNAI)- 180
- Jami'ar Tarayya, Otuoke, Bayelsa (FUOtuoke) 180
- Jami'ar Tarayya, Oye-Ekiti, Ekiti State (FUOYE)- 180
- Jami'ar Tarayya, Wukari, jihar Taraba (FUWukari)- 180
- Jami'ar noma ta Michael Okpara, Umudike (MOUAU)- 180
- Jami'ar Fasaha ta Modibbo Adama, Yola (MAUTECH, formerly FUTYOLA) 180
- National Open University of Nigeria, Lagos (NOUN) N/A
- Makarantar sojoji ta Najeriya (NDA), Kaduna 180
- Jami'ar Nnamdi Azikiwe, Awka (UNIZIK) 180
- Jami'ar Obafemi Awolowo (OAU), Ile-Ife 200
- Makarantar 'yan sanda Wudil 180
- Jami'ar Abuja (UNIABUJA), Gwagwalada 180
- Jami'ar noma ta tarayya, Abeokuta (FUNAAB) 200
- Jami'ar noma ta tarayya, Makurdi (FUAM) 180
- Jami'ar Benin (UNIBEN) 200
- Jami'ar Calabar (UNICAL) 180
- Jami'ar Ibadan (UI) 200
- Jami'ar Ilorin (UNILORIN) 180
- Jami'ar Jos (UNIJOS) 180
- Jami'ar Lagos (UNILAG) 200
- Jami'ar Maiduguri (UNIMAID) 180
- Jami'ar Najeriya, Nsukka (UNN) 180
- Jami'ar Port-Harcourt (UNIPORT) 180
- Jami'ar Uyo (UNIUYO) 180
- Jami'ar Usumanu Danfodiyo Sokoto (UDUSOK) 180
LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng
Jami'i'o'in jiha
- Jami'ar jihar Abia , Uturu (ABSU) 180
- Jami'ar jihar Adamawa Mubi (ADSU) 180
- Jami'ar Adekunle Ajasin, Akungba (AAUA) 180
- Jami'ar fasaha ta jihar Akwa Ibom, Uyo (AKUTECH) 180
- Jami'ar Ambrose Alli (AAU), Ekpoma 180
- Anambra State University of Science & Technology, Uli 180
- Bauchi State University, Gadau (BASUG) 180
- Benue State University, Makurdi (BSUM) 180, Medicine 200
- Jami'ar kimiyya da fasaha ta jihar Cross River, Calabar (CRUTECH)- 180
- Jami'ar jihar Delta Abraka (DELSU) 180
- Jami'ar jihar Ebonyi (EBSU), Abakaliki 180
- Jami'ar jihar Ekiti (EKSU) 180
- Jami'ar kimiyya da fasaha ta jihar Enugu (ESUT), Enugu 180
- Jami'ar jihar Gombe (GSU), Gombe 180
- Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida, Lapai (IBBUL) 180
- Jami'ar ilimi ta Ignatius Ajuru (IAUE), Rumuoumeni 180
- Jami'ar jihar Imo (IMSU), Owerri 180
- Jami'ar jihar Kaduna (KASU), Kaduna 180
- Jami'ar kimiyya da fasaha ta Kano (KUST), Wudil 180
- Jami'ar jihar Kebbi, Kebbi (KSUSTA)- 180
- Jami'ar jihar Kogi (KSU), Anyigba 180
- Jami'ar jihar Kwara (KWASU), Ilorin 180
- Jami'ar fasaha ta Ladoke Akintola (LAUTECH), Ogbomoso 180
- Jami'ar jihar Lagos (LASU), Ojo, Lagos 190
- Nasarawa State University, Keffi (NSUK) 180
- Jami'ar Niger Delta (NDU), Yenagoa 180
- Jami'ar Northwest (NU), Kano 180
- Jami'ar Olabisi Onabanjo (OOU), Ago-Iwoye 180
- Jami'ar kimiyya da fasaha ta jihar Ondo, Okitipupa 180
- Jami'ar jihar Osun (UNIOSUN), Oshogbo 180
- Jami'ar jihar Plateau, Bokkos (PLASU) 180
- Jami'ar kimiyya da fasaha ta jihar Rivers (RSUST) 180
- Jami'ar jihar Sokoto, Sokoto (SSU) 180
- Jami'ar ilimi ta Tai Solarin, Ijebu-Ode (TASUED) 180
- Jami'ar jihar Taraba, Jalingo (TSU) 180
- Jami'ar fasaha, Ibadan 180
- Jami'ar Umaru Musa YarAdua, Katsina (UMYU) 180
Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya
- Kwalejin kimiyya da fasaha Auchi (AUCHIPOLY) 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya, Ado-Ekiti 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya, Bauchi 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya, Bida 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya, Damaturu N/A
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya, Ede, Osun State 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya, Idah 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya, Ilaro 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya, Mubi TBA
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya, Namoda TBA
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya, Nasarawa 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya, Nekede 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya Offa 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya, Oko 150
- Makarantar fasahar hakori da magunguna ta tarayya, Enugu 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta Kaduna, Kaduna 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta Hussaini Adamu TBA
- Makarantar Injiniya ta Sojojin Najeriya TBA
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta Waziri Umaru Birnin Kebbi, Kebbi TBA
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta Yaba (YABATECH) 150 ga masu ND, 180 ga masum Digiri
Kwalejin kimiyya ta jiha
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta Abraham Adesanya 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Abia 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Adamawa 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta Abdul-Gusau, Talata-Mafara TBA
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Akwa-Ibom 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta Abubakar Tatari Ali 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Akwa Ibom Nung, Ukim 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Benue 150
- Kwalejin koyon kasuwanci, Potiskum 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta Enugu 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta GATEWAY, Igbesa 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta Rufus Giwa 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha, Ibadan 150
- Institute of Management and Technology Enugu 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Imo, Umuagwo 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Jigawa 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Kano 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta Hassan Usman Katsina 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Kogi 150
- Kwalejin kimiyya da fasahata jihar Kwara, Ilorin 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Lagos, Ikorodu 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta Moshood Abiola 150
- Kwalejin kimiyya ta jihar Nasarawa 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta Nuhu Bamalli 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Delta, Ogwashi-Uku 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Delta, Otefe 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Osun, Iree 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Osun, Esa-Oke 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Delta, Ozoro 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Plateau, Barkin-Ladi 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta Sokoto 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta Ramat 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha da fasaha ta jihar Rivers 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Rivers 150
- Kwalejin kimiyya da fasaha ta Gateway Saapade 150
- Makarantar fasaha da gudanarwa ta Jihar Edo, Usen 150
- Kwalejin jihar Niger, Zungeru, Niger State 150
Jami'o'i na kudi
- Jami'ar Afe Babalola, Ado-Ekiti, Ekiti State 180
- Jami'ar Covenant, Canaan Land, Ota, jihar Ogun 180
- Jami'ar Oduduwa, Ipetumodu, jihar Osun 180
- Jami'ar Pan-Atlantic, Ahmed Onibudo Street, Victoria Island, jihar Lagos 180
- Jami'ar Veritas, Abuja, Fct 180
- Jami'ar Ritman, Ikot-Ekpene, Akwa-Ibom State 180
- Kwalejin ilimi na Adeyemi, jihar Ondo. (Affl To Oau, Ile-Ife) 180
- Kwalejin ilimi na Piaget, Ibara, Abeokuta, jihar Ogun 180
- Jami'ar Babcock, Ilishan-Remo, jihar Ogun 170
- Jami'ar Bingham, Karu, jihar Nasarawa 170
- Jami'ar Landmark, Omu-Aran, jihar Kwara 170
- Jami'ar Redeemers, jihar Ogun 170
- Jami'ar Edo, Iyamho, Edo State 160
- Jami'ar Al- Hikmah Ilorin, jihar Kwara –160
- American University Of Nigeria, Yola, Adamawa State 160
- Jami'ar Ajayi Crowther, Oyo, jihar Oyo 160
- Jami'ar Baze, Abuja, FCT 160
- Jami'ar fasaha ta Bells, Ota, Ogun State 160
- Jami'ar Godfrey Okoye, Urgwuomu- Nike, jihar Enugu 160
- Jami'ar Joseph Ayo Babalola, Ikeji-Arakeji, jihar Ekiti 160
- Jami'ar Kwararafa, Wukari, jihar Taraba 160
- Jami'ar Madonna, Okija, jihar Imo 160
- Jami'ar Paul, Awka, Jihar Anambra 160
- Jami'ar Hallmark, Ijebu-Itele, Jihar Ogun 160
- Jami'ar Augustine, Ilara, Lagos, Jihar Lagos 160
- Kwalejin ilimi na Nana Aishat, Jihar Kwara 160
- Jami'ar Lead City, Ibadan, Jihar Oyo 150
- Jami'ar Nigeria Turkish Nile University, Abuja, Fct – 150
- Jami'ar Obong, Obong, Ntak, Akwa Ibom 150
- Jami'ar Salem, Lokoja, jihar Kogi 150
- Kwalejin koyon larabci da ilimin Musulunci na Jibwis, Gombe, Gombe State 150
- Jami'ar Mkar, Gboko, jihar Benue 140
- Makarantar Katolika na West Africa, Port Harcourt. (Affl To Univ Of Calabar) 140
- Kwalejin ilimi na Kinsey, Ilorin, jihar Kwara 140
- Kwalejin ilimi na Lessel, Lessel, Ushongo Lga, jihar Benue 140
- Kwalejin ilimi na Ecwa, Igbaja, jihar Kwara 140
- Jami'ar Achievers Owo, jihar Ondo 120
- Jami'ar Adeleke, Ede, jihar Osun 120
- Jami'ar Caleb, Imota, jihar Lagos 120
- Jami'ar Caritas, Amorji-Nike, Enugu, jihar Enugu 120
- Jami'ar Fountain, Osogbo, jihar Osun 120
- Jami'ar Novena , Ogume, jihar Delta 120
- Jami'ar Renaissance, Ojiagu-Agbani, Enugu, jihar Enugu 120
- Jami'ar Evangel, Akaeze, jihar Ebonyi 120
- Jami'ar Mcpherson, Seriki Sotayo, jihar Ogun 120
- Jami'ar Southwestern, Okun-Owa, jihar Ogun 120
- Jami'ar Samuel Adegboyega, Ogwa, jihar Edo 120
- Wellspring University, Irhihi-Ogbaneki, Benin City, jihar Edo 120
- Jami'ar Western Delta, Oghara, jihar Delta 120
- Jami'ar Wesley, Ondo, jihar Ondo 120
- Jami'ar Summit, Offa, jihar Kwara 120
- Jami'ar Edwin Clark, Kiagbodo, jihar Delta 120
- Jami'ar Hezekiah, Umudi, jihar Imo 120
- Jami'ar Kings, Ode-Omu, jihar Osun 120
- Jami'ar Arthur Jarvis, Akpabuyo, jihar Cross River 120
- Jami'ar Crown Hill, Eiyenkorin, jihar Kwara 120
- Jami'ar Clifford, Owerrintta, jihar Abia 120
- Jami'ar Coal City, Enugu, jihar Enugu 120
- Kwalejin ilimi na Ipere, Agyaragu, jihar Nasarawa 120
- Kwalejin ilimi na Corona, Lekki, jihar Lagos 120
- Jami'ar Tansian, Oba, jihar Anambra 110
- Kwalejin musulunci ta jihar Jigawa, Ringim, jihar Jigawa 100
- Kwalejin ilimi, Katsina-Ala, jihar Benue 100
- Kwalejin ilimi na Gboko, Gboko, jihar Benue 100
- Kwalejin ilimi na Hill, Gwanji, Akwanga, jihar Nasarawa 100
- Makarantar koyon ilimin kiristanci, Thinker Corner, Enugu, jihar Enugu 100
- Kwalejin ilimi na St. Augustine (Project Time), Yaba, jihar Lagos 100
- Kwalejin ilimi na Pan African, Offa, jihar Kwara 100
- Kwalejin ilimi na Festmed, Ajowa, jihar Ondo 120
- Kwalejin ilimi na Sunnah, Bauchi, jihar Bauchi 140
- Kwalejin ilimi na Biga, Arkilla, Federal-Low Cost, Nasarawa, jihar Sokoto 120
- Kwalejin ilimi na Diamond, Aba, jihar Abia 120
- Kwalejin kimiyya ta Abubakar Tatari Ali, Bauchi, jihar Bauchi – 120
JAMB: Dalilin da yasa muka rike wasu sakamakon jarrabawar UTME
A baya mun ji cewa hukumar shirya jarabawar shiga jami'o'in Najeriya ta JAMB ta bayyana dalilan da yasa ta rike sakamakon wasu daga cikin daliban da suka zana jarrabawar 2022.
Rahotanni sun kawo cewa hukumar JAMB ta saki sakamakon jarrabawar 2022 a ranar Asabar.
A wata hira da jaridar Punch a ranar Litinin, shugaban sashen hulda da jama’a na hukumar ta JAMB, Dr Fabian Benjamin, ya lissafa dalilin da ka iya sanyawa a rike sakamakon jarrabawar wani dalibi.
Asali: Legit.ng