Latest
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta soki shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu kan matakin da ya dauka na sanya hannu a dokar zabe ta shekarar 2026.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya roki kamfanin sadarwa su aamar da intanet mai karfi a makarantu da sauran cibiyoyin ilimi a fadin kasar nan.
Jam’iyyar ADC mai adawa a Jihar Rivers ta tabbatar da cewa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu na shirin cafke jigonta, Rt. Hon. Chibuike Rotimi Amaechi.
Wasu fusatattun mutane sun kai hari kan ofishin hukumar FRSC a Benin. Shugaban hukumar ya yi Allah wadai da harin da ya jawo mutuwar jami'insu daya.
A labarin nan, za a ji cewa dakarun Isra'ila na ci gana da yadda suka so bayan sun jibge dakarun tsaro da ke hana Musulmi sallar Juma'a a masallacin Kudus.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyoyin fararen hula sun bayyana damuwa iri daya da jam'iyyar hamayya ta ADC a kan dokar zabe da Tinubu ya sanya wa hannu.
Rikicin jam'iyyar APC ta shiga rudani a Benue, gwamna Hyacinth Alia ya samar da shugabanni na dabam yayin sakataren gwamnatin tarayya George Akume ya samar da nasa.
Alamu na nuni da cewa akwai yiwuwar Amurka ta kai hari kan Iran saboda shirinta na nukiya. Kasar Iran ta ba da tabbacin cewa za ta maida martani mai zafi.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnati ta yaye tubabbun 'yan ta'adda 117 da suka kammala horon sauya masu tunani, kuma za su dawo cikin jama'a su ci gaba da zama.
Masu zafi
Samu kari