
Latest







Wasu masoya biyu sun jijjiga kafafen sada zumunta da salon soyayyarsu. Abinda ya fi baiwa jama'a mamaki kuma yasa suka dinga magana shine ganin banbancin launi.

Wadanda suka dauke Sarkin Kujeru da mutum 13 sun tuntubi mutanensa. Kakakin fadar Sarkin Kajuru ya ce su na neman alfarama a fito da Sarkin ba sai an biya ba.

Bayanai na cigaba da bayyana kan harin da aka kai masarautar Alhaji Alhassan Adamu, Sarkin Kajuru. Daily Trust ta ruwaito cewa 'yan bindiga sun kutsa fadarsa.

PDP ta goyi bayan mataimakin gwamnan jihar Zamfara, Mahdi Aliyu Gusau a kokarinsa na karbe kujerar gwamnan jihar Zamfara bayan sauya shekar gwamna Matawalle.

Tsohon sanatan Kaduna ta kudu, Sanata Shehu Sani, yace ya kamata gwamnati ta mauda hankalinta wajen kama manyan shugabannin yan bindiga ba wai yan taware ba.

Tsohon gwamnan jihar Zamfara ya bayyana matsayarsa kan tsayawa takara idan jam'iyyar APC ta hanashi tikitin zabe ta bai wa wani dan takara daga yankin kudanci.

Bayan samun sauƙin yanayin da annobar cutar korona ta jefa al'umma ciki, an sake gano wata sabuwar da ta fi ta baya hatsari wajen yaɗuwa da kuma kashe mutane.

'Yan sanda kasar Haiti, a ranar Lahadi sun sanar da cewa sun kama mutumin da ake zargin shi ya kitsa yadda aka kashe Shugaba Jovenel Moise, The Punch ta ruwaito

Jami'an tsaro sun afkawa dajin Kaduna domin neman inda 'yan bindiga suka boye sarkin Kajuru da aka sace a karshen makon da ya gabata. Ana kan binciko inda yake.
Masu zafi
Samu kari