Latest
Hukumomi a Masallatai biyu mafi daraja a duniya zasu yi watsi da dokar wajabta baiwa juna tazara yayin Sallah a Masallacin Haram dake Makkah da Masjid Al Nabawi
Hukumar yan sanda a jihar Akwa Ibom sun damke wani Sarkin Gargajiya da wasu mutum biyu kan laifin sayar da taransfoma biyu masu nauyi 500KVA da aka bayar da sam
Gwamnan Nasir El-Rufa'i na jihar Kaduna ya kafa majalisar tantance Malamai masu wa'azin addini a fadin jiharsa don tabbatar da cewa wanda ya cancanta kadai.
Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun! Allah ya yi wa matar Marigayi Sheikh Abubakar Gumi, Hajiya Aminatu Bintu ta rasuwa a safiyar yau Asabar, 16 ga watan Oktoba.
Abuja - Hukumar yan sandan Najeriya ta sanar da cewa ranar Litinin za ta saki sunayen wadanda suka yi nasara a mataki na farko na neman aikin shiga yan sanda.
Kasar Burtaniya a ranar Juma’a, 15 ga watan Oktoba, ta ba da shawarar tafiye-tafiye ga ‘yan kasarta, inda ta nemi su kauracewa jihohin Najeriya goma sha biyu.
Wasu ‘yan bindiga sun kai mamaya wajen taron jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na jihar Ogun wanda ke gudana a wani dakin taro na fadar Oba Adedotun.
Abokan wasan Ahmed Musa sun nuna masa soyayya bayan kyaftin din na Super Eagles ya cika shekaru 29 a duniya, sun yi masa wanka da kek shi kuma yana ta murmushi.
Jam'iyyar APC ta ƙasa, ta sanar da ɗaukar matakin dakatar da babban gangamin taron ta na jihar Oyo, bisa wasu bayanai da ta samu ana shirya maguɗi a taron.
Masu zafi
Samu kari