Latest
Gwamnonin Kudu maso yamma sun gana da Bola Tinubu a jihar Legas. Wani Gwamnan APC daya ya bace yayin da Gwamnonin na Kudun suka ziyarci jagoran na su a Ikeja.
Kwanaki hudu bayan 'yan bindiga sun kai farmaki tare da sakin daruruwan jama'a daga gidan gyaran hali dake Abolongo a jihar Oyo,'yan sanda sun cire bam a gidan.
Akwai wata Baiwar Allah da ta saida yaron da ta haifa N200, 000 ta samu abinci bayan Sojojin Amurka sun fice daga Afghanistan, an bar kungiyar Taliban da iko.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Masari, ya ce gwamnatin tarayya ta kashe sama da naira biliyan arba'iin da biyar kan shirye-shiryen tallafi daban-daban a Katsina.
‘Yan bindiga sun daura harajin dole a kan wasu kauyuka da ke jihar Sokoto. Rashin tsaro ya sa al’umma na tara kudi su bada domin jami’an tsaro ba su da tabbas.
Gwamnatin Najeriya za ta yi gwanjon kayan Alison-Madueke da gidajen Alex Badeh. Kwamiti ya sa dukiyoyi, gwala-gwalai da gidajen Diezani Alison-Madueke a kasuwa.
Yoruba Welfare Group ta bayyana zabin ta a zabe mai zuwa na 2023. Wannan sanarwa ya fito ta bakin shugaban YWG, Adegoke Alawuje a ranar 26 ga watan Oktoba, 2021
Wani gwamna ya bayyana yadda jam'iyyar PDP za ta iya kawo ci gaba a Najeriya. A cewarsa, halin da ake ciki yanzu ya zama alamar gane halin canjin da 'yan Najeri
Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) a ranar Talata, 26 ga watan Oktoba, ta kalubalanci gwamnatin tarayya da ta yi gaggawan kama shahararren malamin nan, Gumi.
Masu zafi
Samu kari