Latest
Damina, wani gagararren dan bindiga kuma shugaban barayin shanu a jihar Zamfara, an bindige shi har lahira. Ya taba kona wata mata da ran ta a yayin farmaki.
Yayin da siyasar 2023 ke cigaba da kaɗawa a Najeriya, gwamnan jihar Kogi ya bayyan irin shirin da ya yi na ya gaji shugaban ƙasa Muhammadu Buhari a zaben 2023.
An ga bidiyon wasu daliban jami’ar Afe Babalola suna dukawa a kasa. ‘Yan makarantar sun baje suna bada hakuri saboda ba su shiga aji ba, jama'a suna ta surutu.
Tsohon gwamnan jihar Gombe, Ibrahim Hassan Dankwambo, ya bukaci magajinsa, Muhammadu Inuwa Yahaya, da ya tunkari matsalolin da ke gabansa maimakon yin korafi.
Abuja - Sakatariyar jin dadin al'umma na hukumar birnin tarayya Abuja, ta ceci wani dattijo dan shekara 56 a duniya wanda ke kokarin daukar ransa saboda kunci.
Jami’an ‘yan sandan Edo sun kama wani mazaunin Kano mai shekaru 21, Yakubu Idris bisa zargin barazanar yin garkuwa da shugaban Hausawa a Benin, Alhaji Saleh.
Adeyeye Ogunwusi Ojaja yace Sunday Igboho bai ji maganar Sarakuna ba. Sarkin Ife ya gargadi Igboho bayan haduwarsa da Muhammadu Buhari amma bai saurare shi ba.
Abuja - Wata 'yar Najeriya mai suna Famidah Yussuf ta zama jarumar shekara a musabaqar ilmin kera mutum-mutumin zamani da bankin Union ta shiryawa matasa.
Daliban makarantar Community High School, Ijoun, da ke karamar hukumar Yewa ta arewa a jihar Ogun, sun yo hayar wasu ‘yan ta'adda domin su lallasa malamansu.
Masu zafi
Samu kari