Latest
Wasu 'yan bindiga sun hallaka mutane da yawa a jihar Sokoto, lamarin da ya sanya gwamnati bayyana jimaminta ga jama'ar gari. Rahoto ya bayyana adadin da aka kas
Adamu Garba, tsohon mai neman tikitin takarar shugabancin kasa ya ce ba laifi bane Nnamdi Kanu da Sunday Igboho su nemi ballewa daga Nigeria domin su kafa kasa.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseƙi ya bayyana cewa ta hanyar bada ingantaccen ilimi tun a matakin farko za'a iya kawo karshen ayyukan yan bindiga a Najeriya.
Hakimin garin Kiyawa da ke jihar Jigawa, Alhaji Adamu Aliyu Kiyawa, ya yi watsi da tsarin bai wa iyaye toshiyar baki da suna kyauta domin su yarda da riga-kafi.
Wata mata tayi wa Mai gidanta wanka da ruwan ‘Acid’ a garin Benin, jihar Edo. Da rana tsaka sai aka ji wannan mutum ya kwala ihu, matarsa ta zuba masa asid
Jigon jam'iyyar All Progressives Congress a jihar Neja, Jonathan Vatsa, ya yi kira ga shugaba Buhari a kan ya sallami ministan labarai da al'adu, Lai Mohammed.
Farfesa Farouk Kperogi da yake aiki a kasar Amurka ya yi wa Femi Fani-Kayode a wani rubutunsa. Kperogi ya yi raddi ga tsohon Ministan yayin da ya wanke Pantami.
Wata kungiyar matasan jam'iyyar APC ta kasa ta yi ikirarin cewa wajibi ne shugaba Buhari da yan arewa su mara wa takarar Bola Tinubu baya a babban zaɓen 2023.
Daruruwan mazauna garuruwan dake iyakar Taraba sun tsere daga gidajensu biyo bayan kisan mutane 11, ciki harda wani basarake da yan awaren kasar Kamaru suka yi.
Masu zafi
Samu kari