
Latest







Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya umarci masu neman yin takara a zaben 2023 da ke gwamnatinsa, da su ajiye mukamansu. Ya basu zuwa ranar Litinin.

A ranar Asabar da ta gabata ne miyagun 'yan ta'adda suka tsinkayi karamar hukumar Kaura ta jihar Kaduna inda suka halaka mutum biyu, wasu sun samu raunika.

Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, yayin da ya kai ziyara babban asibitin a Konguno, ranar Asabar, ya sanar da amincewa da karin kashi 30% na albashinsu.

Jiragen saman Najeriya da na Nijar sun kashe Sojojin ISWAP barkatai, wasu sun samu rauni a wani hari da aka kai a kan iyakar Najeriya da Jamhuriyyar Nijar.

Bidiyon jirgin sama yana raka jirgin kasa inda za shi ya bai wa 'yan Najeriya mamaki da kuma tsoron irin tabarbarewar da tsaron kasar nan ke yi a kowacce rana.

Bola Tinubu, dan takarar shugabancin kasa karkashin jam'iyyar APC mai fatan gaje kujerar shugaba kasa Buhari, ya ce bai kamata matasa su cigaba da kokawa ba.

Gwamnan Jihar Ribas, Nyesom Wike ya caccaki Gwamnatin Tarayya akan yafe wa tsohon Gwamnan Jihar Filato da na Jihar Taraba, Joshua Dariye da Jolly Nyame, wadanda

Bola Tinubu, David Umahi da Kayode Fayemi sun fadawa Muhammadu Buhari za su yi takara, kuma bai fadawa kowa ya janye takara ba, bai ce zai mara masu baya ba.

Idan ana maganar masana'antar Kannywood toh dole a ambaci sunayen Ali Nuhu, Sani Danja, Yakubu Muhammad da Baballe Hayatu domin sun taka rawa wajen kafuwarta.
Masu zafi
Samu kari