Latest
Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta damke jarumin fim mai shekaru 30 da ya cakawa makwabcinsa wuka kan hayaniyar N1,000 da suka yi ta kudin wutar lantarki.
Shugaban kamfe na NNPP a Arewa maso gabas, Babayo Liman ya bada sanarwar shiga PDP. Liman ya fadawa magoya bayansa a jihohin yankin su goyi bayan Atiku Abubakar
An roki AGF, Abubakar Malami ya gargadi Gwamnatin tarayya a kan Godwin Emefiele a wata wasikar Kayode, Maduabuchi, Ozoani, Nurudeen, Mohammed, da kuma Obegolu.
Yanzu muke samun labarin cewa, hukumar DSS ta ce bata kama gwamnan babban bankin Najeriya ba kamar yadda rahotanni a baya suka bayyana a kafafen labaran gida.
A jiya Gwamnan Jihar Ribas, Nyesom Wike, ya yaba wa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari kan kokarin da ya ce Shugaban na yi ba kakkautawa wajen yaki da boko Haram.
Gwamnan babban bankin Najeriya da ake ta kace-nace a kansa a makonnkn nan, Godwin Emefiele, ya koma ofishinsa yau Litinin bayan gama hutun shekara a kasar waje.
Rundunar yan sandan Kano ta tabbatar da kama wasu mutane biyu bisa zarginsu da yi wa idon wata amarya lahani ana tsaka da bikinta. Za a gurfanar da su a kotu.
A kasashen turai, an ce malaman makaranta za su hsiga yajin aiki saboda an gagara kara musu albashi duk kuwa da cewa kasashen biyu suna da kudin da ake bukata.
Bayan shafe watanni da dama 'yan Najeriya na fama da tashin farashin kayayyaki, an ce kayayyaki sun yi sauki a kasuwanni a cikkin watan Disamban da ya gabata.
Masu zafi
Samu kari