Latest
Fitacciyar jarumar Nollywood, Eniola Badmus ta haddasa cece-kuce a soshiyal midiya saboda wani hoton dan takarar shugaban kasa na APC, Bola Tinubu da ta saki.
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, dan takarar shugaban kasa Kwankwaso ya ce babu wanda zai iya hana dan takarar shugaban kasa a Najeriya sabbin Nairan nan.
Za ku ji labari cewa ‘Yan bindiga sun saki wani bidiyo suna ikirarin cewa suna da buhu-buhun sabin Naira da aka sauya wa fasali da suke sayen makamai da su.
A ranar Laraba ne yan sanda a jihar Lagas suka gurfanar da ani magidanci mai suna Edmund Uzoma, a gaban kotun Majistare da ke Yaba bisa zargin kara yin amarya.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, Rabiu Kwankwaso ya ce sakamakon zaben shugaban kasa na 2023 zai bawa yan Najeriya mamaki
An kama wata mata da ta kware wajen harkallar sabbin Naira a kafar Twitter. An bayyana yadda ta shiga hannu ba tare da wani bata-lokaci ba na aikin jami'ai.
Wata matar aure mai suna Ange 'yar asalin kasar Ruwanda ta bayyana yadda yayarta uwa daya uba daya ta kwace mata mijinta duk da yara biyar da suke da su tare.
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya kuma mai neman kuejrar shugaban kasa a zaben 2023, Atiku Abubakar ya bayyana cewa kada a sake kara wa'adin Naira.
Manyan masu arzikin duniya kamar Musk, Bezos, Billgateda da Arnauld sun samu karayar arziki a ranar Litin da ta wuce. Aliko Dangote cigaba ya samu a dukiyarsa.
Masu zafi
Samu kari