Latest
Gwamna Rotimi Akeredolu na jihar Ondo ya umurci dalibai a makarantun kudi da na gwamnati da ma'aikatan gwamnati su koma sa kayan gargajiya duk ranar Jama’a.
Wani mutum mai shekaru 37 mai suna Godwin Idumu ya gurfana gaban wata kotun majistare a Ikeja dake jihar Legas bisa zarginsa da bibul hudu masu kimar N72,230.
Manyan yan takarar shugaban ƙasa biyu da ake hasashen fafatawa zata fi zafi tsakaninsu a 2023, Atiku Na PDP da Bola Tinubu na APC sun haɗu a filin jirgin sama.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yaba da irin ayyukan da gwamnatinsa ta yi masu tasiri a bangarori daban-daban na kasar nan, jaridar TheCable ta ruwaito...
Favour Rufus, matashiya yar Najeriya mai lalurar makanta ta lashe gasar sarauniyar kyau na birnin Port Harcourt na 2022. Nasararta ya shayar da mutane mamaki.
Hakeem Baba Ahmad ya yi martani bayan 'Dan takaran NNPP, Rabiu Kwankwaso wanda ya aikawa kwamitin hadakar Arewa doguwar wasika, yana mai zarginta da son kai
Tsohon gwamnan jihar Legas kuma ɗan takarar shugaban kasa a inuwar PDP, Bola Ahmed Tinubu, ya nemi Atiku Abubakar ya saka masa kan karamcin da ya masa a 2007.
Rundunar ‘yan sandan jihar Abia ta bayyana yadda ta damko wani ‘dan sanda da ake zargi da bindige abokin aikinsa har lahira sakamakon hargitsin da ya hada su.
Mai neman zama shugaban ƙasa karkashin inuwar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, yace lamarin yan bindiga zai zama tarihi idan har ya laahe zaben 2023 da ke tafe.
Masu zafi
Samu kari