Latest
Yan bindiga sun farmaki garin Sapele da ke jihar Delta inda suka kashe wani kansila na yankin Warri ta arewa, Bigha Grikpa, da wasu mutum uku a ranar Laraba.
Za a samu labari cewa daga 2017 zuwa 2021, binciken da Jami’an EFCC suka gudanar ya tona cewa N12,998,963,178.29 aka biya barayi da nufin tallafin man fetur.
A wurin taron neman kuri'un al'umma da jam'iyyar APV ta gudanar a Kano, gwamna Bagudu ya karyata jita-jitar da ake yadawa cewa wasu gwamnonin APC sun ci amana.
Rundunar yan sandan jihar Kano ta bayyana cewa an gano wani mutum da matarsa kwance babu rai a kan gadonsu na aure a karamar hukumar Dawakin Tofa da ke jihar.
Faruk Malami Yabo ya nemi takarar tikitin gwamna na jam’iyyar All Progressive Congress (APC), a yayin zaben fidda gwani kafin ya bar wajen kan zargin magudi.
Wani bature ya bayyana damuwarsa a kan rashin yin aure da wuri bayan haihuwar diyarsa ta farko mai shekaru hudu. Ya ce ina ma ace ya yi auren wuri a rayuwarsa.
Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na APC ya shawarci yan Najeriya da su yi watsi da duk wasu alkawara da abokin hamayyarsa na PDP, Atiku ya daukar masu.
Tsohon shugaban majalisar dattawa ya shigar da Gwamna AbdulRahman AbdulRazq na jihar Kwara kara a kotu inda ya nemi ya bashi hakuri da tarar naira biliyan 20.
Wasu jami'o'in tarayya a Najeriya sun yi karin kudaden makaranta biyo bayan kin karin kudaden da gwamnatin tarayya ke basu na gudanarwa, daga cikinsu akwai FUD.
Masu zafi
Samu kari