Latest
Da alama NNPP ta bada mamaki yayin da jam’iyyun siyasa kusan 20 suka bada sunayen mutane fiye a miliyan 1.5 a matsayin wakilan zabensu a 2023 da zai gudana.
Wata kungiyar malamai yan kabilar Yoruba sun hadu a brinn tarayya ABuja don shirya taron addu'a na musamman don dan takarar jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu.
Za a ji ana binciken Godwin Emefiele a kan zargin satar kudi, taimakawa kungiyoyin ta’addanci, kawowa kasa barazanar tsaro da cin dunduniyar gwamnatin Buhari.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na PDP, Atiku Abubakar, ya bayyana hanyar da ya bi ya kawo wa shirin tazarcen Obasanjo cikas
Akwai Gwamnonin PDP a karkashin jagorancin Nyesom Wike da suka kafa kungiyar G5, Sanata Orji Uzor Kalu ya ce wasunsu su na goyon bayan takarar Bola Tinubu ne.
Raji Fashola ya ce Muhammadu Buhari bai sabawa kotun koli ba, ya ce shugaban kasa ya dauki mataki na tsaka-tsakiya ne domin ayi maganin kuncin da jama’a ke ciki
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya koka kan rashin sababbin kuɗaɗe a hannun mutane. Gwamnan ya bayyana cewa, har yau baya da sabbin kuɗin a hannun sa.
Sarki Muhammadu Sanusi na Arewa ya ce sauyin Naira zai taimaka matuka ga 'yan Najeriya a wannan yanayin da ake ciki na fuskantar kalubalen matsalolin siyasa.
Babban bankin Najeriya (CB?) ya fara daukar matakan ragewa al'umma radadin wahalar da suke sha sakamakon karancin takardun naira a hannu bayan canjin kuɗi.
Masu zafi
Samu kari