Latest
Tsohon karamin ministan shari’a kuma jigon PDP ya kuna yakinin cewa Atiku Abubakar zai samu kuri’u masu yawan gaske a arewa ta tsakiya a zaben shugaban kasa.
A yayin da zaɓen 2023 ke ƙara ƙaratowa, hamshaƙan attajirai da dama na neman ɗarewa a kujerun madafun iko na ƙasar nan. Attajiran sun fito domin a dama da su.
‘Diyar Atiku Abubakar watau Hauwa Atiku-Uwais ta yarda da manufarsa ta yin gwanjo da kadarorin kasar nan, ta kuma ce ‘dan takaran na jam’iyyar PDP zai ci zabe.
A labarin da muke samu, an gurfanar da wani matashi a kotun Majistare bisa zargin ya yiwa mahaifinsa barazanar kisa ba don kawai ya samu wasu kudade a wurinsa.
Wata matashiya mazauniyar Turai ta ce ta dawo Najeriya don sauke hakkinta na yar kasa ta hanyar zabar dan takarar shugaban kasa na APC, Asiwaju Bola Tinubu.
Kamfanin man feturin Najeriya watau NNPC ya bayyana cewa yana da isasshen man feturin da zai isa Najeriya daga yanzu har zuwa bayan zaben shugaban kasa gwamnoni
Hukumar ƴan sanda ta samu nasarar cafke wasu ɓata gari ɗauke da sabbin takardun kuɗi na bogi a jihar Kebbi. Ɓata garin sun shiga hannu ne a wata tashar mota
Da alama NNPP ta bada mamaki yayin da jam’iyyun siyasa kusan 20 suka bada sunayen mutane fiye a miliyan 1.5 a matsayin wakilan zabensu a 2023 da zai gudana.
Wata kungiyar malamai yan kabilar Yoruba sun hadu a brinn tarayya ABuja don shirya taron addu'a na musamman don dan takarar jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu.
Masu zafi
Samu kari